farfesa

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
(Redirected from farfesan)
Jump to: navigation, search

Noun

Tilo
farfesa

Jam'i
farfesoshi

Singular
professor

Plural
professors

  1. professor
    Su ne su ka fito da su; su ka sami Westerman, su ka sami sauran manya-manyan farfesoshi na Turawa su ka tsara yadda yakamata jami’an mulkin mallaka za su karanta Hausa. [1]