fassara

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Hausa

Noun

f

Tilo
fassara

Jam'i
fassarori

  1. translation, interpretation <> maganar da aka juya daga wani harshe zuwa wani.

Verb

  1. to translate, interpret <> juya magana daga wani harshe zuwa wani a magance ko a rubuce.