fata

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Noun 1

Tilo
fata

Jam'i
none

Singular
hope

Plural
hopes

m

Pronunciation (Yadda ake faɗi)

  1. hope, hoping <> buri ko bege ko son abu na rai. Often fatan

Noun 2

Tilo
fata

Jam'i
fatoci or fatuna

Singular
skin

Plural
skins

f

Pronunciation (Yadda ake faɗi)

  • Hausa
  • (file)
  1. abin da ke rufe tsokar jiki <> hide [1] - the skin of an animal, especially when tanned or dressed.
  2. ƙirji <> chest
  3. ɓawo
  4. buhu