favorite

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Adjective

Singular
favorite

Plural
favorites

Tilo
wanda aka fi so

Jam'i
waɗanda aka fi so

  1. wanda ka fi so
    my favorite story is Gandoki <> labarin da na fi so shi ne Ganɗoki.
  2. favorite person <> ɗan gaban goshi, ɗan gata
    The eldest boy is his favorite <> Babban ɗan shi ne ɗan gatansa.
  3. favorite wife <> mowa
    Ladi is his favorite <> Ladi mowarsa ce = Ladi ce yar gaban goshinsa.

Related


Google translation of favorite

Fi so.

  1. (noun) ɗan gaban goshi <> favorite; f <> favorite;