fuska

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Noun

Tilo
fuska

Jam'i
fuskoki

Singular
face

Plural
faces

f

  1. fuska - sashen kan mutum wurin da ido, hanci, da baki suke. Also pronounced sometimes as huska. <> (countable) A face is the front part of the head.
  2. ɓangare
  3. nahiya
  4. fuska biyu wato munafuki <> two-faced as in a hypocrite
  5. fara'a <> happiness, cheerful
  6. cin fuska - cin mutunci <> disrespect and insulting
  7. aikin gaban riga <> a shirt's front design
  8. hanya <> way, path