gado

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Noun 1

Tilo
gado

Jam'i
gadaje

Singular
bed

Plural
beds

m

  1. abun kwanciya wanda ake yi da kara ko ƙarfe

Pronunciation (Yadda ake faɗi)


Noun 2

Tilo
gado

Jam'i
none

m

  1. dukiyar da mamaci ya bari. <> inheritance, wealth left behind.
  2. muƙami ko hali ko sifa ko kaya da mutum ya gada. <> inheritance.

Noun 3

Tilo
gado

Jam'i
none

m

  1. tsuntsu mai kyawun jiki, mai daɗin murya, mai rawar jiki, mai kama da carki.
See also Gado