gamsuwa

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search
  1. appreciation, satisfaction, acceptance
    the students were far more likely to appreciate that chickens can feel all three of these emotional states. [1] <> daliban sun samu cikakkiyar gamsuwa cewa kaji na damfare da jin wadannan al'amura uku a zuciyarsu (gajiya da takaici da farin ciki). [2]