ganga

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
(Redirected from gangan)
Jump to: navigation, search

Noun

Tilo
ganga

Jam'i
ganguna or ganguma or gangumma

Singular
drum

Plural
drums

Drums are used to make rhythm

m

  1. wani babban abin da ake kaɗawa mai babban sauti. Akan yi ta da rarakakken itace ko garwa a rufa fatu a bakunansu ana kaɗawa da gula.
  2. gaci.
  3. shugaban leburori masu aikin digar jirgi ko rijiyar kankare.
  4. Kirari: Ganga uwar tsiya (caca)