gargaɗi

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Noun

Tilo
gargaɗi

Jam'i
gargaɗai

Singular
warning

Plural
warnings

m

  1. kashedi ko horo <> Something that tells someone that there is danger. A warning, admonition.
    Cikin yanayin gargadan da Gwamna Yar'adua ya sami kansa shine na cewa biyu daga cikin wadanda yake takara dasu yayu ne a gareshi ... [1]

Verb

Plain form (yanzu)
warn

3rd-person singular (ana cikin yi)
warns

Past tense (ya wuce)
warned

Past participle (ya wuce)
warned

Present participle (ana cikin yi)
warning

  1. yi gargaɗi ko ja kunne (idiomatic)

Related

Google translation of gargaɗi

Warning.

  1. (noun) warning <> gargaɗi; premonition <> gargaɗi; caution <> hankali, gargaɗi; notice <> sanarwa, gargaɗi;