gari

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
(Redirected from garin)
Jump to: navigation, search

Noun 1

Tilo
gari

Jam'i
babu (none)

gari <> grain

m

  1. niƙaƙƙe ko dakakken hatsi <> flour, grains
  2. garin yaƙi - kuɗin da ake sa wa jama'a domin yaƙi <> military tax, fees or funds raised to go to war.
  3. raba gari - faɗa ko ɓatawa. <> quitting, withdrawing, part ways
    Burundi ta kada kuri'ar raba gari da ICC [1] <> Burundi has voted in support of a withdrawal from the International Criminal Court (ICC) [2]


Noun 2

Tilo
gari

Jam'i
garuruwa or garuruka

m

  1. town, city <> wurin da mutane suka zauna suka yi gidaje.
  2. a type of fish <> wani irin kifi

Derived terms

Google translation of gari

Flour, city.

  1. (noun) town <> gari; flour <> gari; city <> birni, gari; meal <> gari;