gashi

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Pronunciation (Yadda ake faɗi)

  • Hausa
  • (file)

Noun

Tilo
gashi

Jam'i
gasusuwa or gasu or gasussuka or gashina

Singular
hair

Plural
hairs

Chikwubuike Adamu's hair <> gashin Chikwubuike Adamu.
  1. hair, fur
    It is possible we started wearing clothes to compensate for the loss of fur, says Ian Gilligan of the University of Sydney in Australia. [1] <> Akwai yiwuwar mun fara sanya tufafi ne don maye makwafin gashi da muka rasa, a cewar Ian Giligan na Jami'ar Sydney da ke Austiraliya. [2]
    They no longer had much body hair, [3] <> Ba su da dimbin gashin da ya baibaye jiki, [4]

Google translation of gashi

Hair.

  1. (noun) hair <> gashi; coat <> gashi, kwat;

[17-08-18 15:30:27:402 PDT]