gaskiya

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Noun

f

Tilo
gaskiya

Jam'i
babu (none)

  1. (uncountable) The truth is an idea which is correct or accepted as correct. truth, true, fact. <> gaskiya: abu a ainihin yadda yake ko abin da aka tantance aka tabbatar
    Don't lie to me. Tell me the truth. <> Kada ka min ƙarya. Gaya min gaskiya.
    Sometimes, truth is stranger than fiction. <> Wani lokaci, gaskiya ta fi almarar.
    The honest truth is, we made a lot of mistakes on this job. <> Gaskiya dai mun aikata kura-kurai a kan aikin nan.

Google translation of gaskiya

Truth.

  1. (noun) truth <> gaskiya; justice <> adalci, gaskiya, kirki; fair <> gaskiya, kirki; sincerity <> gaskiya, rashin munafunci;

[17-08-18 15:30:27:663 PDT]