gini

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
(Redirected from ginin)
Jump to: navigation, search

Noun

Tilo
gini

Jam'i
gine-gine

m

  1. wurin da aka gina; ɗora bulo wani kan wani tare da yaɓe da sumunti (cement) don tayar da gida ko katanga ko ɗaki. <> a constructed building; construction.
  2. haƙan rami <> a ditch, den or hole.
  3. wani irin babban kifi. <> a type of a large fish.

Verb

gini/gina

  1. to construct, build, do