goge

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Verb

 1. (brushing) wanke, goga (brush).
  No amount of brushing your teeth will get rid of it – [1] <> Duk yadda ka wanke bakinka ba za ka iya raba shi da warinta ba, [2] = Babu irin goge hakoran da za ka yi ya kawar da shi – [3]

Noun

Tilo
goge

Jam'i
goguna

m

goge musical instrument
 1. wani abin kiɗa da akan rufa ƙoƙo da tantani a giciya icen da aka ɗaura wa izgar doki. <> a large one-string bowed musical instrument.
 2. tawadar zuge.
 3. gogen damo
  1. wata irin bishiya mai yin ƙaro.
  2. wani irin ɗan kunne mai sha kamar na goge.


Noun 2

Tilo
goge

Jam'i
none

m

 1. tarawa da yarinya ƙanƙanuwa marasa ƙofa ta hanyar goga mata azzakari a matuncinta.