goruba

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Noun

Tilo
goruba

Jam'i
gorubobi or goribu or gorubai

Singular
doum palm

Plural
doum palms

f

  1. Bishiyar gazari mai kamar giginya amma ba ta kai tsawon ta ba. Ana iya cin 'ya'yanta. <> Hyphaene thebaica, a palm tree with edible oval fruit.
  2. 'ya'yan itaciya da suke da tauri da wuyar gwigwiya. <> the doum fruit.
    Sahara, inda ake samun itatuwan giginya, goruba, magarya, aduwa, da sauransu. [1]
  3. Goruba is another way of spelling goriba.