greetings

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

English

Noun

Singular
greeting

Plural
greetings

Tilo
gaisuwa

Jam'i
gaishe-gaishe

 1. The plural form of greeting; more than one greeting.

Interjection

Interjection
greetings

 1. Hello <> sannu!
 2. salutations <> Salaam!

Hausa

Suna

Tilo
gaisuwa

Jam'i
gaishe-gaishe

 1. gai da shugaba ko aboki ko wani
  Hausawa suka ce, “a bari ya huce, shi yake kawo rabon wani.” Shirinnan na VOA Hausa fili ne dake kawo labarai na ban mamaki, ko ban dariya, ko ban haushi, ko na shirme! Ana kuma gaurayawa tare da waƙoƙi daga kowane lungu na duniya, tare da miƙa gaishe-gaishe ga waɗanda suka rubuto wasiƙu zuwa ga wannan gidan rediyo. (source)
 2. aikawa da saƙo
  Audu ya ce a yi masa gaisuwa

Dai-dai ga wannan

 1. jinjina
 2. gai da
 3. gayar da
 4. sallama
 5. barka


Google translation of greeting

Gaisuwa.

 1. (noun) gaisuwa <> greeting, cheer, salute;