grief

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Noun

Singular
grief

Plural
none

Tilo
baƙin ciki

Jam'i
babu (none)

  1. baƙin ciki, tausayi, juyayi, makoki <> (uncountable) Grief is great sadness.
    he said, "i only complain of my suffering and my grief to allah , and i know from allah that which you do not know. <> ya ce: "abin sani kawai, ina kai ƙarar baƙin cikina da sunona zuwa ga allah, kuma na san abin da ba ku sani ba daga allah." = [ 12:86 ] ya ce, "koke na game da tarnaqi ta da baqin ciki ta, ina kai su ne kawai ga allah, saboda na sani daga allah abin da baku sani ba. --Qur'an 12:86
    After she died, the grief almost killed me. <> Bayan rasuwar ta, baƙin cikin ya kusa ya halaka ni.
  2. (uncountable) If someone gives you grief that person causes problems for you or annoys you. <> takurawa, damu

Related words and phrases


Google translation of grief

Baƙin ciki.

  1. (noun) baƙin ciki <> sorrow, grief, affliction, mourning, sadness, regret;