guguwa

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Pronunciation (Yadda ake faɗi)

Noun / Suna

f

Tilo
guguwa

Jam'i
guguwai or guguwe-guguwe

Singular
whirlwind

Plural
whirlwinds

Singular
hurricane

Plural
hurricanes

  1. iska mai ƙarfin gaske wadda take miƙewa sama tana juyawa <> whirlwind, strong winds, storm.
    Amurka Ta Shirya Tunkarar Mahaukaciyar Guguwa "Florence" [1] <> America braces for the massive hurricane "Florence"
  2. matsanancin gudu <> hasty, rush
  3. Guguwa is another way of spelling goguwa.


Google translation of guguwa

Hurricane.

  1. (noun) hurricane <> guguwa, iska mai ƙarfin gaske;