gwada

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Verb

  1. practice, attempt, try.
  2. test, tested
    In order to test that idea – <> Domin gwada wannan hasashe –
    He and colleagues tested children born of mothers that often versus never consumed garlic during late pregnancy. <> Shi da abokan aikinsa sun gwada jariran da iyayensu ke yawan cin tafarnuwa da wadanda ba sa ci sam a watanni ukun karshe na cikinsu. --bbchausa_verticals/082-baby-learning