haba

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Interjection

Interjection
haba

  1. kalma mai nuna mamaki ko shakka ko damuwa ko rarrashi. <> passionate expression used to show or emphasize a certain surprise or sad emotion.
    Haba! Ina kai ina yin wannan aiki. <> Oh come on! When will you start working on this?
    Haba wane, ka yi haƙuri mana! <> Hey man, be easy!
  2. kalma mai bayyana warware kokwanto.
    Haba! Yanzu na san dalilin da ya sa ya faɗi. <> Aha! Now I know why he failed.
  3. Haba is another way of spelling haba wa.