hali

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
(Redirected from halin)
Jump to: navigation, search

Suna

Tilo
hali

Jam'i
halaye or halulluka

m

 1. (grammar) adverb <> halin kalma
 2. characteristic, behavior, nature, conduct, habit <> ɗabi'ar ko siffar mutum
  kind natured <> kyan hali
 3. ƙarfin hali wato dauriya <> courage, tough
 4. circumstance, context, condition, environment <> yanayi
  Ya halin zamansa yake? <> What condition did he stay in?
 5. time <> lokaci
  hali ya yi kyau ku tafi gida <> the time is right for you guys to go home.