hanci

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Noun

Tilo
hanci

Jam'i
hancuna or hantuna

Singular
nose

Plural
noses

m

  1. ɓangaren jiki a fuskar mutum ko dabba wanda yake tsakanin baki da idanu, mai ƙofa (nostrils) biyu wanda ake shaƙar iska da jin ƙanshi ko wari da shi.

Derived Terms

  1. cin hanci (karɓar rashawa <> bribe, bribery).
  2. hancin dabaibayi: ƙullinta na ƙarshe.
  3. hancin takalma: fatar da ke riƙe maɗaukin takalma inda ake sanya yatsun ƙafa.
  4. hancin mangwaro: inda aka ɓantaro shi daga jikin bishiya.
  5. hancin allura: ƙofarta.
  6. hancin kaɗe: kanunfari.