happy

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Adjective

Positive
happy

Comparative
happier

Superlative
happiest

Positive
farin ciki

Comparative
none

Superlative
none

  1. mai farin ciki, mai murna.
    I am happy to see you. <> Ina farin ciki da ganinki. = Ina murnar ganinki.
  2. (figuratively) bakinsa har kunne.
  3. to make someone happy <> faranta wa rai, sa wani/wata farin ciki.
  4. Happy birthday! <> Barka da zagowar ranar haihuwa!


Google translation of happy birthday

barka da ranar haihuwa, Farin ciki ranar haihuwar.