haram

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Etymology

Borrowed from Arabic حَرَام‎ (ḥarām).

Noun

hàr̃âm m (possessed form hàr̃āmùn)

  1. (Islam) a sin or forbidden deed [1] <> abin da addunun Musulunci ya hana a aikata.
  2. abin da mutum ya mallaka ta hanyar zalunci ko wanda shari'a ta hana.