hasashe

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Verb

 1. predict, speculate.

Noun

 1. perception, prediction, forecast, speculation.
  It was pure speculation on my part. <> Wannan dai zallan hasashe ne daga bangare na. --bbchausa_verticals/082-baby-learning

Google translation of hasashe

Speculation.

Glosbe's Parallel Text of hasashe

 1. Glosbe's Parallel Text
  1. Cikin kalmomi masu sauƙi, masana kimiyya sun ba da doguwar hasashe, amma da gaske ba za su iya ba da cikakken bayani ba game da ruwan sama. <> In simpler terms, scientists have offered detailed theories, but they really cannot fully explain rain. [1]
  2. A zamaninmu, barin Allah na gaskiya don ilimin falsafa da hasashe da kuma siyasa na duniya zai zama kamar sake “maɓulɓular ruwaye masu-rai” ne da “randuna hudaddu.” <> In our time, to abandon the true God in favor of human philosophies and theories and worldly politics is to replace “the source of living water” with “broken cisterns.” [2]
  3. Alal misali, wasu ’yan kimiyya sun ce hasashe na ra’ayin bayyanuwa da kuma bincike-binciken ’yan kimiyya a wasu fannonin ilimi sun nuna cewa a yau babu amfani a yi imani da Allah, domin za a iya bayyana yadda dukan abubuwa suke aukuwa. <> For example, some scientists say that evolutionary theory and scientific discoveries in other fields demonstrate that there is no longer any need to believe in God, that everything can be explained by natural processes. [3]
  4. A yau, wasu suna iya yin hasashe a kan batutuwan da suka shafi hukunce-hukuncen da Jehobah zai yi a nan gaba, kamar su, wanene ainihi zai tsira a Armageddon ko kuma wanene za a ta da daga matattu. <> Today, some may be inclined to speculate about matters regarding Jehovah’s future judgments, such as who exactly will survive Armageddon or who will receive a resurrection. [4]
  5. Wani hasashe kuma shi ne wai waɗannan ’yan’uwan Yesu ’ya’yan kawunsa ne, ko da yake Nassosin Hellenanci sun yi amfani da kalamai dabam dabam wa “ɗan’uwa,” “ɗan kawu,” da kuma “dangi.” <> Another theory is that these brothers were actually cousins of Jesus, although the Greek Scriptures use distinct words for “brother,” “cousin,” and “relative.” [5]
  6. Ba ma bukata mu yi hasashe game da yadda ainihi Jehobah zai kula da mu a lokacin. <> We need not speculate about exactly how Jehovah will care for us then. [6]
  7. Ya fi kyau a guji yin hasashe. <> Really, though, it seems best to avoid speculation. [7]
  8. Ga Shaidun Jehobah, mizanan da aka ambata a baya game da ƙauna ba hasashe ba ne ba kawai. <> The above principles governing love are not mere theory to Jehovah’s Witnesses. [8]