hasuma

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

f

  1. tashin hankali <> uproar, chaos.
  2. ƙiyayya. <> enmity, dislike, quarreling.
    1. Bayan kammala huduba, mai martaba Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi na biyu ya yi kira ga 'yan siyasa da su guji tayar da hasuma musamman a dai-dai lokacin da ba a dade da kammala azumin watan Ramadan ba. [1]
    2. Ko kuma da zarar sun shigo cikin jama’a sai a dare masu wato a tashi a basu wuri saboda kowa ya san ba wani abin kirki ne zuwan nasu zai haifar ba, illa hasuma na rikici tsakanin al’umma [2]