hatimi

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Noun

Tilo
hatimi

Jam'i
hatimai or hatuma

Singular
seal

Plural
seals

US presidential seal

m

  1. A seal, stamp. (= tambari.) <> wata irin alama wadda akan yi a kan takarda ko wasiƙa don nuna darajar takardar.
  2. A self-conjugate graph; latin square. (Vide Ency. Brit. under head Combinatorial Analysis,)
  3. wata irin alama da aka ɗauka mai ita sharifi ne.
  4. wani irin jadawali da malaman tsubbu kan rubuta wanda ya ƙunshi wasu ayoyin Alƙur'ani ko alƙaluma, sukan yi laya da shi ko su rubuta a sha.
  5. a diagram.
    1. Hatimi mai zagaye <> cycle diagram.
    2. Zabin tasirin hatimi <> diagram effect option.