hura

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Verb

  1. to blow <> busa iska da baki.
  2. matsantawa <> to bother.
    Ya hura mini wuta. <> He bothers me.

Noun

f

  1. Hura is another way of spelling fura. abin sha wanda ake yi da gero. <> millet drink. (photos/hotuna).
  2. kan wata irin ciyawa da ake kira ƙamsuwa.


Google translation of hura

Open, blow.