hasumiya

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
(Redirected from husumiya)
Jump to: navigation, search

Noun

Tilo
hasumiya

Jam'i
babu (none)

Singular
tower

Plural
towers

Singular
minaret

Plural
minarets

Harvest Moon rises over Washington monument

f

 1. wani irin gini siriri mai tsawon gaske wanda galibi yake haɗe da masallaci ko majami'a. <> A tower is a tall building or structure like a watchtower or minaret.
  1. Hasumiya ta Eiffel <> Eiffel Tower.

  2. Fir'auna ya ce, "ya ku dattawa, ban san kuna da wani abin bautawa baicina ba. saboda haka, ka cinna mini wuta, ya hamanu, a kan laka, domin a yi tubali, na ginin hasumiya, ko zan duba in ga ubangijin musa. na tabbata shi maqaryaci ne.
   And Pharaoh said, "O eminent ones, I have not known you to have a god other than me. Then ignite for me, O Haman, [a fire] upon the clay and make for me a tower that I may look at the God of Moses. And indeed, I do think he is among the liars." --Quran/28/38

  3. Mutane Sun Gina Babbar Hasumiya
   Men Build a Big Tower [1]