imagine

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search


Verb

Plain form (yanzu)
imagine

3rd-person singular (ana cikin yi)
imagines

Past tense (ya wuce)
imagined

Past participle (ya wuce)
imagined

Present participle (ana cikin yi)
imagining

 1. (transitive) If you imagine something, you make a picture of it in your head. <> kwatanta abu a kai ko tunani, ƙaga, yi zato, kintata.
  that is, to imagine what will happen in the future – [1] <> wato, su yi kintacen abin da zai auku nan gaba [2]
 2. (transitive) If you imagine something, you think or believe it without knowing. <> yin tsammani ko tunani ba tare da sanin ka ba, a zuciya.
  1. I can't imagine why Audu would be late. <> A'a! Ban san dalilin da ya sa Audu ya makara ba.
  2. I imagine everybody will be there. <> Na zaci cewa kowa zai halarta a wajen.
  3. Maybe you just imagined that the phone rang. <> Wataƙila kawai a kanka ne ka ji wayar.

Synonyms

Antonyms

Related words


Google translation of imagine

Tunanin.

 1. (verb) kwatanta <> imagine; ƙaga <> imagine;