ƙunsa

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Hausa

Verb

  1. zuba abu a ƙyalle ko mayafi ko takarda a ƙulle.
  2. ɗaura lalle.
  3. sa garin taba a baki a ƙulla.
  4. ɗaukar ciki.
  5. (idiomatic) ya ƙunsa kai a ɗaki, watau ya shiga ba shiri

Google translation of ƙunsa

Involved, wrap.

  1. (verb) wrap <> ƙunsa; include <> haɗa da, ƙunsa; contain <> ƙunsa, ɗauka;