Difference between revisions of "ɗinya"

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search
(Created page with "==Noun== {{suna|ɗinya|ɗinyoyi}} # some kind of berry tree. <> wata irin itaciya mai ƙananan 'ya'ya baƙaƙe masu zaƙi da ake ci ko a yi maɗi da su. Ana yin tawada...")
 
(No difference)

Latest revision as of 16:20, 12 September 2019

Noun

Tilo
ɗinya

Jam'i
ɗinyoyi

  1. some kind of berry tree. <> wata irin itaciya mai ƙananan 'ya'ya baƙaƙe masu zaƙi da ake ci ko a yi maɗi da su. Ana yin tawada da ganyenta ko da sassaƙenta.
  2. 'ya'yan wannan itaciyar. <> the fruits of this tree.
  3. ya yi ɗinya: watau ya sa baƙaƙen kaya.