Difference between revisions of "Ebola"

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search
Line 27: Line 27:
 
|Zuwa [[yanzu]] babu [[allura]], kuma babu magani na wannan cuta - amma neman magani da wuri a cibiyoyin lura da cutar Ebola na iya taimakawa wajen [[warkewa]]
 
|Zuwa [[yanzu]] babu [[allura]], kuma babu magani na wannan cuta - amma neman magani da wuri a cibiyoyin lura da cutar Ebola na iya taimakawa wajen [[warkewa]]
 
|-
 
|-
|
+
|[[causes|Causes]] severe illness, with [[bleeding]]
|
+
|Ta na [[haifar da]] rashin lafiya tare da zubar da jini
 +
|-
 +
|Highly [[contagious]]; many people can quickly become infected
 +
|Tana da saurin [[yaɗuwa]]; za ta iya kama mutane da yawa.
 +
|-
 +
|Up to 90% of the infected will die
 +
|Zuwa kashi [[casa'in]] daga cikin ɗari zasu mutu.
 +
|-
 +
|some recover, especially those who get help early
 +
|N/A
 +
|-
 +
|People in direct contact with sick people are at highest risk: Family members; Healthcare workers
 +
|Mutanen da suka yi hulɗa da masu cutar sun fi zama cikin haɗari: Dangin mara lafiya; Ma'aikatan jiyya
 +
|-
 +
|Contact with dead bodies can cause infection.
 +
|Matattu na iya yaɗa cutar.
 +
|-
 +
|Be careful (bury carefully. keep away)
 +
|A lura (a binne cikin lura. A kau da jiki)
 +
|-
 +
|Do not wash, touch or kiss dead bodies
 +
|Ka da a wanke, taɓa ko kuma sumbantar mamaci
 +
|-
 +
|Do not wash hands in the same bucket as others who have touched the body
 +
|Ka da a wanke hannu a bokiti guda da wanda ya taɓa mamaci
 
|}
 
|}
  

Revision as of 05:44, 16 May 2019

Original Translation
Poster - Ebola Virus-792109.jpg Ebola Hausa.png
Ebola virus k'wayar cutar Ebola
What is it? Me ce ita?
How does it spread? Ta yaya ta ke bazuwa?
Ebola is caused by a virus k'wayar cuta ke haifar da Ebola
Sick people can spread the disease to others Marasa lafiya na iya baza cutar ga sauran jama'a
No vaccine and no cure available - but early treatment increases the chance of recovery Zuwa yanzu babu allura, kuma babu magani na wannan cuta - amma neman magani da wuri a cibiyoyin lura da cutar Ebola na iya taimakawa wajen warkewa
Causes severe illness, with bleeding Ta na haifar da rashin lafiya tare da zubar da jini
Highly contagious; many people can quickly become infected Tana da saurin yaɗuwa; za ta iya kama mutane da yawa.
Up to 90% of the infected will die Zuwa kashi casa'in daga cikin ɗari zasu mutu.
some recover, especially those who get help early N/A
People in direct contact with sick people are at highest risk: Family members; Healthcare workers Mutanen da suka yi hulɗa da masu cutar sun fi zama cikin haɗari: Dangin mara lafiya; Ma'aikatan jiyya
Contact with dead bodies can cause infection. Matattu na iya yaɗa cutar.
Be careful (bury carefully. keep away) A lura (a binne cikin lura. A kau da jiki)
Do not wash, touch or kiss dead bodies Ka da a wanke, taɓa ko kuma sumbantar mamaci
Do not wash hands in the same bucket as others who have touched the body Ka da a wanke hannu a bokiti guda da wanda ya taɓa mamaci