Difference between revisions of "Ebola"

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search
 
Line 53: Line 53:
 
|Do not wash hands in the same bucket as others who have touched the body
 
|Do not wash hands in the same bucket as others who have touched the body
 
|Ka da a wanke hannu a bokiti guda da wanda ya taɓa mamaci
 
|Ka da a wanke hannu a bokiti guda da wanda ya taɓa mamaci
 +
|-
 +
|What're the symptoms of Ebola?
 +
|[[alamomin|Alamomin]]
 +
|-
 +
|Symptoms can start within 2 days of contact with an infected person or body
 +
|Alamomin kan iya farawa kwanaki 2-21 daga lokacin da aka yi huld'a da mai cutar ko jikinsa
 +
|-
 +
|Early symptoms
 +
|Alamomin kamuwa
 +
|-
 +
|Late symptoms
 +
|alamomin da za su biyo baya
 +
|-
 +
|fever
 +
|zazzab'i
 +
|-
 +
|nausea
 +
|tashin zuciya
 +
|-
 +
|headache
 +
|ciwon kai
 +
|-
 +
|tiredness
 +
|gajiya
 +
|-
 +
|vomiting: may contain blood
 +
|amai: zai iya had'awa da jini
 +
|-
 +
|diarrhea
 +
|gudawa
 +
|-
 +
|coughing
 +
|tari
 +
|-
 +
|bleeding: including from nose, mouth, skin
 +
|zubar da jini: daga hanci, baki, fata
 +
|-
 +
|prevention of ebola and what to do if sick
 +
|kariya
 +
|-
 +
|
 +
|
 
|}
 
|}
  

Latest revision as of 17:19, 23 March 2020

Original Translation
Poster - Ebola Virus-792109.jpg Ebola Hausa.png
Ebola virus k'wayar cutar Ebola
What is it? Me ce ita?
How does it spread? Ta yaya ta ke bazuwa?
Ebola is caused by a virus k'wayar cuta ke haifar da Ebola
Sick people can spread the disease to others Marasa lafiya na iya baza cutar ga sauran jama'a
No vaccine and no cure available - but early treatment increases the chance of recovery Zuwa yanzu babu allura, kuma babu magani na wannan cuta - amma neman magani da wuri a cibiyoyin lura da cutar Ebola na iya taimakawa wajen warkewa
Causes severe illness, with bleeding Ta na haifar da rashin lafiya tare da zubar da jini
Highly contagious; many people can quickly become infected Tana da saurin yaɗuwa; za ta iya kama mutane da yawa.
Up to 90% of the infected will die Zuwa kashi casa'in daga cikin ɗari zasu mutu.
some recover, especially those who get help early N/A
People in direct contact with sick people are at highest risk: Family members; Healthcare workers Mutanen da suka yi hulɗa da masu cutar sun fi zama cikin haɗari: Dangin mara lafiya; Ma'aikatan jiyya
Contact with dead bodies can cause infection. Matattu na iya yaɗa cutar.
Be careful (bury carefully. keep away) A lura (a binne cikin lura. A kau da jiki)
Do not wash, touch or kiss dead bodies Ka da a wanke, taɓa ko kuma sumbantar mamaci
Do not wash hands in the same bucket as others who have touched the body Ka da a wanke hannu a bokiti guda da wanda ya taɓa mamaci
What're the symptoms of Ebola? Alamomin
Symptoms can start within 2 days of contact with an infected person or body Alamomin kan iya farawa kwanaki 2-21 daga lokacin da aka yi huld'a da mai cutar ko jikinsa
Early symptoms Alamomin kamuwa
Late symptoms alamomin da za su biyo baya
fever zazzab'i
nausea tashin zuciya
headache ciwon kai
tiredness gajiya
vomiting: may contain blood amai: zai iya had'awa da jini
diarrhea gudawa
coughing tari
bleeding: including from nose, mouth, skin zubar da jini: daga hanci, baki, fata
prevention of ebola and what to do if sick kariya