Ebola

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Revision as of 05:44, 16 May 2019 by Admin (talk | contribs)
Jump to: navigation, search
Original Translation
Poster - Ebola Virus-792109.jpg Ebola Hausa.png
Ebola virus k'wayar cutar Ebola
What is it? Me ce ita?
How does it spread? Ta yaya ta ke bazuwa?
Ebola is caused by a virus k'wayar cuta ke haifar da Ebola
Sick people can spread the disease to others Marasa lafiya na iya baza cutar ga sauran jama'a
No vaccine and no cure available - but early treatment increases the chance of recovery Zuwa yanzu babu allura, kuma babu magani na wannan cuta - amma neman magani da wuri a cibiyoyin lura da cutar Ebola na iya taimakawa wajen warkewa
Causes severe illness, with bleeding Ta na haifar da rashin lafiya tare da zubar da jini
Highly contagious; many people can quickly become infected Tana da saurin yaɗuwa; za ta iya kama mutane da yawa.
Up to 90% of the infected will die Zuwa kashi casa'in daga cikin ɗari zasu mutu.
some recover, especially those who get help early N/A
People in direct contact with sick people are at highest risk: Family members; Healthcare workers Mutanen da suka yi hulɗa da masu cutar sun fi zama cikin haɗari: Dangin mara lafiya; Ma'aikatan jiyya
Contact with dead bodies can cause infection. Matattu na iya yaɗa cutar.
Be careful (bury carefully. keep away) A lura (a binne cikin lura. A kau da jiki)
Do not wash, touch or kiss dead bodies Ka da a wanke, taɓa ko kuma sumbantar mamaci
Do not wash hands in the same bucket as others who have touched the body Ka da a wanke hannu a bokiti guda da wanda ya taɓa mamaci