Difference between revisions of "Quran/18/Kahf"

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search
(Tags: Mobile edit, Mobile web edit)
 
Line 5: Line 5:
 
# Malahum bihi min ilmim wala li'abaa ehim, kaburat kalimatan takhruju min afwa hehim, e yaqooloona illa kaziba. = [[they|They]] [[have]] [[no]] [[knowledge]] [[of]] [[it]], [[nor]] [[do]] [[their]] [[fathers]]. [[they|They]] [[say]] [[nothing]] [[but]] [[something]] [[grave]]. = [[Ba]] [[su]] [[da]] [[masaniya]] [[kan]] [[abun]], [[haka]] [[ma]] [[iyayensu]]. [[kalmar|Kalmar]] [[da]] [[ke]] [[fitowa]] [[daga]] [[bakuna|bakunansu]] [[ba]] [[wani]] [[abu]] ba ne [[illa]] [[babban]] [[ƙarya]].
 
# Fala allaka bakhioun nafsaka alaa atharihim inlam you'minu bihazal hadithi asafa. = [[perhaps|Perhaps]] [[you]] [[might]] [[kill]] [[yourself]] [[over]] [[them]] [[for]] [[not]] [[believing]] [[in]] [[this]] [[message]]. = [[wataƙila|Wataƙila]] [[ka]] [[hallaka]] [[kanka]] [[saboda]] [[rashin]] [[jin]] [[wannan]] [[saƙon]].
 
 +
# Inna ja'alna ma alal ardi zeena tallaha linab luwahum ayyuhum ahsanu Amala. = Indeed We have made what's on the Earth adornments for it. This is to test among them who is best in conduct. = Lalle ne mun ƙawata duniya domin mu jarabce su mu ga wa ya fi aikin kirki.
  
[[Category:Quran/18]]
 
[[Category:Quran/18]]

Latest revision as of 01:47, 9 November 2019

  1. Alhamdulillahillazi anzala ala abdihil kitaba walam yaja'allahu iwaja = All praise and thanks is due to Allah who has sent down upon His servant the book in which there is no deviance/crookedness in it. = Godiya da yabo su tabbata ga Allah, Wanda ya saukar da littafi akan bawan sa, kuma babu kowane karkata a ciki.
  2. Qayyimalliyunzira ba'a san shadeedan min ladun huwa yubash shiral mu'mineen... wa yubash shiral mu'mininallazina ya'malunassalihati anna lahum ajaran hasana. = He has made it straight in order to warn of severe punishment from him and to give glad tidings/good news to the believers who do righteous deeds that they would receive a great reward. = Littafi ne mikakke, domin ya yi gargadi daga gare shi kan azaba mai tsanani. Kuma don ya yi wa masu aiki na gari albishiri kan cewa za su samu babban lada.
  3. Ma kitheena feehe abada = In which they will remain in it forever. = Za su dawwama a cikinta har abada.
  4. Wayunzirallazina qaluttakhazallahu walada = And to warn those who say Allah has taken a son. = Kuma don ya gargadi wadanda ke cewa Allah ya ɗauki ɗa.
  5. Malahum bihi min ilmim wala li'abaa ehim, kaburat kalimatan takhruju min afwa hehim, e yaqooloona illa kaziba. = They have no knowledge of it, nor do their fathers. They say nothing but something grave. = Ba su da masaniya kan abun, haka ma iyayensu. Kalmar da ke fitowa daga bakunansu ba wani abu ba ne illa babban ƙarya.
  6. Fala allaka bakhioun nafsaka alaa atharihim inlam you'minu bihazal hadithi asafa. = Perhaps you might kill yourself over them for not believing in this message. = Wataƙila ka hallaka kanka saboda rashin jin wannan saƙon.
  7. Inna ja'alna ma alal ardi zeena tallaha linab luwahum ayyuhum ahsanu Amala. = Indeed We have made what's on the Earth adornments for it. This is to test among them who is best in conduct. = Lalle ne mun ƙawata duniya domin mu jarabce su mu ga wa ya fi aikin kirki.