Talk:agency

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Revision as of 16:12, 23 June 2019 by Maintenance script (talk | contribs) (Quick edit: appended Category:Glosbe (pid:))
(diff) ← Older revision | Latest revision (diff) | Newer revision → (diff)
Jump to: navigation, search

Glosbe's example sentences of agency [1]

 1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar agency:
  1. For example, a tour guide working with an American travel agency was amazed at the affection and assistance shown by the Witnesses to foreign delegates at an international convention in Germany in 2009.
   Alal misali, wata mai aikin kai mutane zagaya da take aiki da wani kamfani a Amirka ta yi mamaki ƙwarai sa’ad da ta ga yadda Shaidun Jehobah suke ƙaunar juna a taron ƙasashe da aka yi a ƙasar Jamus, a shekara ta 2009. [2]

  2. A director of a religious charity in San Francisco was dismissed after allegedly billing his agency for his cosmetic surgery and for his $500-per-week restaurant bills over a period of two years.
   An kore wani darektan ƙungiyar kyautar sadaka ta addini a San Francisco domin an tuhume shi da cewa ya biya kuɗin cin abincinsa da kowanne mako dala 500 da kuma na jinyarsa na sake-kama na shekara biyu. [3]

  3. THAT is how the director of one international relief agency described the hopes and aspirations of poor people.
   HAKA darekta ta hukumar ba da agaji ta duniya ta kwatanta bege da kuma bukatar matalauta. [4]

  4. Hitoshi worked in the accounting office of an employment agency in Japan.
   Wani mai suna Hitoshi mai lissafin kuɗi ne a wani kamfani a ƙasar Jafan. [5]

  5. In one Central Asian country, Witnesses met a retired officer of the former state security agency.
   A wata ƙasa ta Asiya ta Tsakiya, Shaidu suka sadu da wani babban ma’aikaci wajen tsaro na jihar da ya yi murabus. [6]

  6. Through this agency designed to reduce poverty, the United States is able to incentivize good governance – including greater transparency – by tying it to development assistance.
   Ta wannan hukuma wacce aka kafa domin rage talauci, kasar Amurka na bada lada ga gwamnatoci na gari – masu gaskiya – ta hanyar hada su da kudaden tallafin samun ci gaba. [7]

  7. The agency God chose to accomplish this is the Kingdom, and the Redeemer is Jesus Christ.
   Ta Mulkinsa da ya zaɓa ne Allah zai cim ma wannan, Mai Fansar Yesu Kristi ne. [8]

  8. What agency does God use to reconcile humans to himself?
   Ta yaya Allah zai sulhunta kansa da ’yan Adam? [9]

  9. “DEPRESSION is the most frequently reported, and arguably the most important mental health problem for young people,” claims Beyondblue, a government-funded agency in Australia.
   “BAƘIN ciki shi ne babban matsala mai taɓa hankali da sau da yawa ake ba da rahotonsa tsakanin matasa,” in ji Beyondblue, wata ma’aikatar gwamnati a Austireliya. [10]

  10. Jehovah becomes King when he expresses his rulership or establishes an agency to represent him at a certain time or to deal with a specific situation.
   Jehobah ya zama Sarki sa’ad da ya yi amfani da ikonsa ko kuma ya naɗa wani ya wakilce shi. [11]

  11. In the fight against famine, for example, in one recent year, “the whole continent [of Africa] received in aid just one-fifth of the money that was allocated to the Gulf war,” according to one leading relief agency.
   Alal misali, wajen kokawa da yunwa a shekarun baya bayan nan, taimako da aka ba wa “dukan nahiyar [Afirka] kashi ɗaya ne kawai cikin biyar na kuɗaɗen da aka ware domin yaƙin arabiya,” in ji wata ma’aikatar ba da agaji. [12]

  12. Because I was actively preaching, the Soviet security agency wanted to send me to prison again.
   Hukumar tsaro ta Soviet ta so ta sake tura ni gidan yari saboda na ci gaba da yin wa’azi da kwazo. [13]

  13. We are not duped into thinking that any man-made agency like the United Nations is God’s means of bringing true peace and security.
   Kada a ruɗe mu da tunanin cewa Allah zai yi amfani da kowane tsarin ’yan adam kamar Majalisar Ɗinkin Duniya don ya kawo salama da kwanciyar hankali. [14]

  14. “Poverty,” says Irish aid agency Concern, “kills 30,000 people every day.”
   Hukumar ba da agaji ta mutanen Ireland da ake kira Concern, ta ce “talauci yana kashe mutane 30,000 kowace rana.” [15]

  15. The chief executive of an agency that has been set up to prevent such mistreatment says that this figure may represent just the “tip of the iceberg.”
   Wani shugaban hukumar da aka kafa ta hana wannan wulakanci ya ce, wannan “adadin ba wani abu ba ne idan aka kwatanta shi da adadi na ainihi.” [16]


Retrieved June 23, 2019, 12:12 pm via glosbe (pid: 3184)