Talk:announced

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Glosbe's example sentences of announced [1]

 1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar announced:
  1. When the introductory music is announced, all of us should go to our seats so that the program can begin in a dignified manner.
   Sa’ad da aka gabatar da kaɗe-kaɗe, ya kamata mu duka mu sami wurin zama don taron ya soma cikin daraja. [2]

  2. When she gave birth to her baby boy, she announced: “It is from Jehovah that I have asked him.” —1 Sam.
   Sa’ad da ta haifi ɗan, sai ta ce: “Na roƙo shi ga Ubangiji” ne. —1 Sam. [3]

  3. Last September, I announced the PEPFAR Strategy for Accelerating HIV/AIDS Epidemic Control for 2017-2020.
   A watan Satumbar bara, na sanar da shirin PEPFAR na karfafa taimakon da ake yi a fannin cutar kanjamau daga shekarar 2017 zuwa 2020. [4]

  4. From that day, James’ father continued to attend all the Sunday meetings and soon announced that if he was to make progress, he would have to attend the other meetings too.
   Daga wannan ranar, baban James ya ci gaba da halartar dukan taron ranar Lahadi, ba da daɗewa ba ya ce idan yana so ya ci gaba, to dole ne ya halarci wasu taron ma. [5]

  5. (b) What blessings did the good news announced by Jesus bring?
   (b) Waɗanne fa’idodi ne bisharar da Yesu ya yi shelarta ta kawo? [6]

  6. Immediately after the rebellion in Eden, Jehovah God announced his purpose to restore mankind.
   Nan da nan bayan tawayen da aka yi a Adnin, Jehobah Allah ya sanar da nufinsa na ’yantar da ’yan Adam. [7]

  7. The subject of the talk will be announced later.
   Za a sanar da jigon jawabin a nan gaba. [8]

  8. Brother Lett also announced that the School for Traveling Overseers and Their Wives and the School for Branch Committee Members and Their Wives would be expanded to two classes each year at Patterson, with provisions for those who have previously attended to attend a second time.
   Ɗan’uwa Lett ya kuma sanar cewa za a riƙa yin Makaranta don Masu Kula Masu Ziyara da Matansu da kuma Makaranta don ’Yan Kwamitin Reshe da Matansu sau biyu kowace shekara a Patterson don waɗanda suka halarci a dā su sake halarta. [9]

  9. Thus, when Elijah announced the end of the drought “in the third year” from his previous announcement, the drought had already lasted nearly three and a half years.
   Saboda haka, farin ya riga ya kai kusan shekara uku da wata shida sa’ad da Iliya ya sanar cewa za a daina farin “a cikin shekara ta uku.” [10]

  10. 1 At the most recent annual meeting of the Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania, which was held on October 4, 2014, plans were announced to revise our current songbook.
   1 A taron shekara-shekara na Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania da aka yi a ranar 4 ga Oktoba, 2014, an sanar da mahalarta cewa za a yi gyara a littafin waƙa da muke amfani da shi a yanzu. [11]

  11. Following two favorable court verdicts and one reversal, the Witnesses appealed to the Federal Constitutional Court, which announced its ruling on December 19, 2000.
   Don hukuncin kotu biyu da ya goyi bayan Shaidu wanda aka sake ɗaya cikinsu, Shaidun sun yi afil ga Kotun Tsara Dokar Ƙasa, wanda ya sanar da sake shari’ar a ranar 19 ga Disamba, 2000. [12]

  12. IN September 1945, just a few months after World War II ended in Europe, Brother Knorr announced the start of a large-scale campaign to send “material aid to the needy brethren of central Europe.”
   A SATUMBA na shekara ta 1945, ’yan watanni bayan Yaƙin Duniya na Biyu a Turai, Ɗan’uwa Knorr ya yi sanarwa game da wani gagarumin kamfen na aika “kayan agaji wa ’yan’uwa mabukata da ke tsakiyar Turai.” [13]

  13. What is the fourth woe announced through Habakkuk, and how is it reflected in the moral state of the world today?
   Wane kaito na huɗu aka yi shelarsa ta wurin Habakkuk, kuma yaya aka nuna shi cikin yanayin ɗabi’a na duniyar yau? [14]

  14. Jehu announced that he intended to hold “a great sacrifice” for Baal.
   Jehu ya sanar cewa yana son ya yi “babbar hadaya” ga Baal. [15]

  15. Jehovah’s prophet Elijah announced to King Ahab that the long drought would end soon.
   Iliya annabin Jehobah ya sanar da Sarki Ahab cewa farin nan na dogon lokaci zai ƙare ba da daɗewa ba. [16]

  16. Thereafter, when his appointment was announced to the congregation, there were smiles on the faces of all.
   Daga baya, sa’ad da aka sanar a cikin ikilisiya cewa an naɗa shi dattijo, kowa ya yi farin ciki. [17]

  17. Jehovah’s angel announced before Jesus’ birth: “He will save his people from their sins.” —Matthew 1:21; Hebrews 2:10.
   Mala’ikan Jehovah ya sanar kafin haihuwar Yesu: “Shi ne za ya ceci mutanensa daga zunubansu.”—Matta 1:21; Ibraniyawa 2:10. [18]

  18. God has announced that huge worldwide changes will come soon.
   Allah ya sanar cewa ba da daɗewa ba duniyar nan za ta shaida gagarumin canji. [19]

  19. Six months later the Supreme Court of Ukraine announced the verdict.
   Bayan wata 6, sai Kotun Koli na kasar Yukiren ta yanke mini hukuncin kisa kuma aka ce za a harbe ni. [20]

  20. For about an hour and a half, his powerful voice reverberated through the hall as he discussed how the prophets of old had fearlessly announced the coming Kingdom.
   Ya yi awa ɗaya da rabi yana ba da jawabi da babbar murya a kan yadda annabawa suka yi wa’azi da gaba gaɗi game da Mulkin Allah. [21]

  21. He was so confident, in fact, that even before Adam and Eve produced their first child, he announced his purpose to redeem their obedient descendants!
   Yana da gaba gaɗi sosai har da, kafin ma Adamu da Hawa’u su haifi ɗansu na fari ya sanar da nufinsa na son ya fanshi masu biyayya daga zuriyarsu! [22]

  22. • What is the present-day significance of the woes announced through Habakkuk?
   • Menene ma’anar kaito da aka sanar ta wurin Habakkuk a zamanin yau? [23]

  23. In 2007 it was announced to the congregation that Joel had been appointed as a ministerial servant.
   A shekara ta 2007 aka sanar wa ikilisiya cewa an naɗa Joel a matsayin bawa mai hidima. [24]

  24. There they announced that we had had a mishap, and the brothers kindly gave us financial help.
   A taron, an yi sanarwa cewa mun yi hatsari, kuma ‘yan’uwan suka ba mu gudummawar kuɗi. [25]


Retrieved December 4, 2019, 1:21 am via glosbe (pid: 18742)