Difference between revisions of "Talk:announcement"

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search
(Created page with " <!DOCTYPE HTML SYSTEM "about:legacy-compat"> <html lang="en"><head><meta charset="utf-8"/><meta content="user-scalable=no, width=device-width, initial-scale=1.0" name="viewpo...")
(No difference)

Revision as of 10:14, 10 November 2019

<!DOCTYPE HTML SYSTEM "about:legacy-compat"> announcement - English-Hausa Dictionary - Glosbe

announcement    

IPA: /ʌˈnaʊs.mɛnt/, əˈnɑʊnsmənt; Type: noun;
An act of announcing, or giving notice.
That which conveys what is announced.
The content which is announced.
An act of announcing, or giving notice.
That which conveys what is announced.
The content which is announced.
A Windows Media metafile that gives a player the information needed to receive content. Announcement files contain Extensible Markup Language (XML) scripts.
announcement
Act of giving notice about something.
notice or order handed down from above
a formal public statement; "the government made an announcement about changes in the drug war"; "a declaration of independence"
a public statement containing information about an event that has happened or is going to happen; "the announcement appeared in the local newspaper"; "the promulgation was written in English"

Less reliable translations

We don't have straight translations, but we think one of translations given below may be right. Be careful.
    Show declension of announcement

Announcement  

A Microsoft Dynamics CRM component that is used to communicate text information in a bulletin-board fashion to an organization.

Less reliable translations

We don't have straight translations, but we think one of translations given below may be right. Be careful.

Similar phrases in dictionary English Hausa. (1)

announce
sánár̃ dà

Example sentences with "announcement", translation memory

add example
en ON Wednesday morning, August 24, 2005, the United States and Canada Bethel families, connected by video, heard an exciting announcement.
ha A RANAR Laraba da safe, 24 ga Agusta, 2005, iyalin Bethel da ke Amirka da kuma Kanada, ta wurin bidiyo suka ji sanarwa mai ba da farin ciki.
en The announcement in the magazine about the new design was entitled “Our New Dress.”
ha Jigon sanarwar da aka yi a cikin mujallar game da sabon fasalin shi ne, “Sabon Bangonmu.”
en ON Saturday, October 2, 1999, the Annual Meeting of the Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania was concluded with a surprise announcement.
ha A RANAR Asabar 2 ga Oktoba, 1999, an kammala Taron Shekara Shekara na Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania da wata sanarwa na ban mamaki.
en 4 Soon after Isaiah made that remarkable announcement, his wife became pregnant and bore him a son named Maher-shalal-hash-baz.
ha 4 Jim kaɗan bayan Ishaya ya yi wannan annabcin, sai matarsa ta yi ciki kuma ta haifi ɗa da aka ba shi suna Maher-shalal-hash-baz.
en Finally, an announcement was made to the congregation.
ha Bayan haka, sai a sanar da ikilisiyar cewa an naɗa su.
en Thus, when Elijah announced the end of the drought “in the third year” from his previous announcement, the drought had already lasted nearly three and a half years.
ha Saboda haka, farin ya riga ya kai kusan shekara uku da wata shida sa’ad da Iliya ya sanar cewa za a daina farin “a cikin shekara ta uku.”
en Certain shepherds heard what angelic announcement?
ha Wane albishiri ne mala’ika ya gaya wa makiyayan?
en 20 If a sin is widely known or will undoubtedly become known, an announcement to the congregation would likely be appropriate in order to protect its reputation.
ha 20 Idan mutane sun san zunubin ko kuwa za su sani a nan gaba, zai dace a sanar da ikilisiyar don a kāre sunanta.
en An announcement was made that a new magazine, The Golden Age, would be published for use in directing people to the Kingdom.
ha An yi wata sanarwa cewa za a fitar da wata sabuwar mujalla mai suna The Golden Age don a taimaka wa mutane su san Mulkin.
en An announcement made by Anthony Morris of the Governing Body outlined adjustments for missionaries and special pioneers.
ha Ɗan’uwa Anthony Morris na Hukumar da ke Kula da Ayyukan Shaidun Jehobah ya yi wata sanarwa da ta bayyana wasu gyare-gyaren da aka yi game da masu wa’azi a ƙasashen waje da kuma majagaba na musamman.
en (Revelation 18:1, 2) This powerful angel was privileged to make an announcement about the fall of Babylon the Great, the world empire of false religion.
ha (Ru’ya ta Yohanna 18:1, 2) Wannan mala’ika mai iko yana da gatar yin shela game da faɗuwar Babila Babba, wato, daular duniya ta addinin ƙarya.
en Something that was unforgettable for Polish-speaking conventioners was the announcement of the release of Insight on the Scriptures in Polish —a wonderful reward for their endurance of the cold and rain.
ha Wani abin da waɗanda suka halarci taron na harshen Polish ba za su taɓa mantawa ba shi ne sanarwar da aka yi na fito da Insight on the Scriptures a yaren Polish, wannan shi ne albarkar jimrewar da suka yi da ruwan sama da sanyi.
en After reading the announcement from the branch office regarding the annual service report, interview publishers, selected in advance, who had encouraging experiences in the ministry during the past year.
ha Bayan ka karanta wasiƙar da ofishinmu suka aika game da rahoton hidima na shekara-shekara, ka gana da wasu masu shela da ka zaɓa da suke da labarai masu kyau game da wa’azi da suka yi a shekarar hidima da ta shige.
en ON Wednesday morning, January 24, 2018, the United States and Canada Bethel families enjoyed hearing a special announcement: Brother Kenneth Cook, Jr., had been added to the Governing Body of Jehovah’s Witnesses.
ha A SAFIYAR ranar Laraba, 24 ga Janairu, 2018, an sanar wa ’yan’uwa da ke hidima a Bethel da ke Amirka da kuma Kanada cewa an naɗa Ɗan’uwa Kenneth Cook Jr., a matsayin memban Hukumar da Ke Kula da Ayyukan Shaidun Jehobah.
en 15 Jesus began by making an announcement: “All authority has been given me.”
ha 15 Yesu ya soma da yin wata sanarwa: “Dukan hukunci . . . an bayas gareni.”
en 15. (a) What announcement was made at the 2016 annual meeting?
ha 15. (a) Wace sanarwa aka yi a taron shekara-shekara da aka yi a 2016?
en First, he made an announcement: “All authority has been given me.”
ha Da farko ya sanar: “An mallaka mini dukkan iko.”
en Thus, when Elijah announced the end of the drought “in the third year” from his previous announcement, the drought had already lasted nearly three and a half years.
ha Saboda haka, sa’ad da Iliya ya sanar da ƙarshen farin “a cikin shekara ta uku” daga lokacin da ya sanar da shi, farin ya riga ya yi shekara uku da rabi.
en An announcement may be made during the Service Meeting informing the congregation of any special arrangements for holiday witnessing and encouraging all who can to participate.
ha Za a yi sanarwa a Taron Hidima don ikilisiyar ta san da shiri na musamman da aka yi don yin wa’azi a ranar hutu kuma a ƙarfafa dukan ’yan’uwa su fita wa’azi a wannan lokacin.
en But then, instead of immediately taking his place at the head of the table, he claps his hands and makes a thrilling announcement: “The Gentile Times have ended; their kings have had their day!”
ha Bayan haka, maimakon ya je wurin zamansa, sai ya tafa hannu ya ce: “Lokacin Al’ummai ya ƙare; kuma zamanin sarakuna ya wuce!”
en Depending on the circumstances, the elders may decide to consider previously published information in a local needs part during the Service Meeting, or they may choose to make a tactful announcement on the subject.
ha Bisa ga yanayin, dattawa za su iya sa a ba da jawabi bisa ga bayanin da aka wallafa a littattafanmu game da turare a sashen bukatun ikilisiya na Taron Hidima, ko kuma su yi sanarwa a kan batun a yadda ba zai ɓata ran waɗanda suka halarci taro ba.
en “WHEN I listened to the announcement that my son had been disfellowshipped, my whole world seemed to come to an end,” recalls Julian.
ha WANI ɗan’uwa mai suna Julian ya ce: “Sa’ad da aka yi sanarwa cewa an yi wa ɗana yankan zumunci, sai na rasa abin da ke yi min daɗi a duniyar nan.
en AT THE conclusion of the annual meeting of the Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania on October 7, 2000, a special announcement was made by the chairman, John E.
ha A ƘARSHEN taron shekara shekara na Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania da aka yi a ranar 7 ga Oktoba, 2000, mai kujeran John E.
en Accordingly, there may well be spontaneous, dignified applause when the elders make an announcement of a reinstatement.
ha Saboda haka, zai dace ’yan’uwa su yi tafi kuma su yi hakan da daraja kuma a lokaci ɗaya sa’ad da aka yi sanarwa cewa an dawo da mutumin da aka yi masa yankan zumunci.
en 9:24-27) Still, they might have heard of the angelic announcement to some shepherds or what the prophetess Anna said upon seeing the babe Jesus at the temple.
ha (Daniyel 9:24-27) Duk da haka, wataƙila sun ji labarin yadda mala’ika ya sanar da wasu makiyaya ko kuma sun ji abin da annabiya Hannatu ta faɗa da ta ga Yesu sa’ad da yake jariri a lokacin da aka kawo shi haikali.
Showing page 1. Found 36 sentences matching phrase "announcement".Found in 7 ms. Translation memories are created by human, but computer aligned, which might cause mistakes. They come from many sources and are not checked. Be warned.