Open main menu

HausaDictionary.com | Search > β

Talk:built

Glosbe's example sentences of built [1]

 1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar built:
  1. Think about how heartrending it must have been for him to bind Isaac’s hands and feet and have him lie on the altar that Abraham himself had built.
   Ka yi tunanin irin baƙin ciki da ya yi sa’ad da yake ɗaure hannayen da ƙafafun Ishaƙu kuma ya sa shi ya kwanta a kan bagadin da Ibrahim ya gina da hannunsa. [2]

  2. Jehoshaphat and Ahaziah built ships together, which ended up being wrecked, not accomplishing the purpose for which they were built. —2 Chron.
   Jehoshaphat da Ahaziah sun gina jiragen ruwa tare, amma jiragen sun lalace kafin a yi amfani da su. —2 Laba. [3]

  3. Being strongly influenced by Plato’s ideas about the soul, Origen “built into Christian doctrine the whole cosmic drama of the soul, which he took from Plato,” observes theologian Werner Jaeger.
   Da yake ra’ayin Plato game da kurwa ya rinjaye shi sosai, Origen ya haɗa ra’ayin Plato na kurwa da kuma abin da ke faruwa da ita cikin koyarwar Kirista,” in ji ɗan tauhidi Werner Jaeger. [4]

  4. Manasseh set up altars to Baal, worshipped “all the army of the heavens,” and even built altars to false gods in two temple courtyards.
   Manassa ya kafa bagadai wa Baal, ya bauta wa “dukan rundunar sama,” kuma ya gina bagadai wa allolin ƙarya a cikin farfajiya biyu na haikali. [5]

  5. Two brothers offer a tract to a painter on the bridge in front of Kaštilac, a fortress built in the 16th century, near the city of Split
   Wasu ’yan’uwa biyu suna ba da warƙa ga wani mai fenti a kan gadar da ke gaban ginin Kaštilac da aka gina a ƙarni na 16, kusa da birnin Split [6]

  6. (Romans 12:1, 2) We would certainly not be doing God’s will if even occasionally we deliberately conducted ourselves like the world around us or if we built our lives around selfish pursuits, giving only token service to God.
   (Romawa 12:1, 2) Lallai ba zai zama muna yin nufin Allah ba idan wasu lokatai muna hali irin na duniya da ta kewaye mu ko kuma muna rayuwarmu ta biɗan abubuwa na kanmu, muna yin ɗan abu a hidima ga Allah. [7]

  7. For example, do you consider a report to be in error that says a mayor built a road even though the actual building of the road was done by his engineers and laborers?
   Alal misali, za ka ce rahoton nan ƙarya ne idan aka ce magajin gari ya gyara hanya ko da yake ainihin masu gyaran injiniyoyi ne da kuma leburori? [8]

  8. In addition to using commercial stations, those taking the lead decided that it would be wise for us to build our own station, which was built on Staten Island, New York, and registered as WBBR.
   Ƙari ga yin amfani da kafofin watsa labarai da ba namu ba, ’yan’uwan da ke yin ja-gora a lokacin sun yanke shawara cewa zai dace mu gina namu gidan rediyon. An gina gidan rediyon a tsibirin Staten, a birnin New York kuma aka yi masa rajista da suna WBBR. [9]

  9. This figure does not include the numerous Kingdom Halls that were built in lands outside the program.
   Wannan adadin bai ƙunshi Majami’un Mulkin da aka gina a ƙasashen da ba sa ƙarƙashin wannan kwamitin ba. [10]

  10. built upon himself Matt.
   a kansa ne Mat. [11]

  11. And what a record of zeal and perseverance the Witnesses have built up!
   Kuma lalle Shaidun suna da tarihin himma da naciya! [12]

  12. Kingdom Halls —Why and How Are They Built?
   Me Ya Sa Ake Gina Majami’un Mulki Kuma Yaya Ake Yin Ginin? [13]

  13. (1 Chronicles 28:9) It would not be enough for young Solomon to watch how his own father built faith in Jehovah.
   (1 Tarihi 28:9) Duba yadda ubansa ke gina bangaskiya a Jehobah ba zai ishe Sulemanu ba. [14]

  14. What was most important to him was that the temple be built.
   Abin da ya fi masa muhimmanci shi ne a gina haikalin. [15]

  15. The pilgrim work built faith, strengthened Christian unity, and brought the brothers close to the organization
   Hidimar majagaba tana ƙarfafa bangaskiya da haɗin kai tsakanin Kiristoci, kuma tana sa ’yan’uwa su kasance a cikin ƙungiyar Jehobah [16]

  16. 10:14) Jehovah wants our faith in him to be built on evidence and sound reasoning, not on human philosophy or religious traditions.
   10:14) Jehobah yana so imaninmu a gare shi ya dangana ga tabbaci da kuma dalili, ba ga tunani ko al’adun addinan ’yan Adam ba. [17]

  17. (Psalm 94:20) But flag-salute issues and community ordinances forbidding house-to-house preaching were fought in the courts, and favorable decisions in the United States built up a bulwark of support for freedom of worship.
   (Zabura 94:20) An yi jayayyar matsalar gai da tuta da kuma dokar da ta hana wa’azi gida zuwa gida a kotu, kotu ta fito da shawara mai kyau a United States da ya ba da goyon baya ma ’yancin yin bauta. [18]

  18. Peter wrote that those who are built as “living stones” of a spiritual house on the rock-mass, Christ, were “a people for special possession [to] declare abroad the excellencies” of the One who called them. —1 Peter 2:4-9; Psalm 118:22; Isaiah 8:14; 1 Corinthians 10:1-4.
   Bitrus ya rubuta cewa waɗanda aka gina a matsayin “rayayyen dutse” na gida na ruhaniya a kan dutsen, wato Kristi, su ne “jama’a abin mulki na Allah kansa, domin [su] gwada mafifitan halulluka,” na Wanda ya kira su.—1 Bitrus 2:4-9; Zabura 118:22; Ishaya 8:14; 1 Korinthiyawa 10:1-4. [19]

  19. (Hebrews 13:15) If we keep those goals in mind and act on them at every meeting, our faith will without fail be built up each time.
   (Ibraniyawa 13:15) Idan mun tuna da manufar nan kuma mun yi aiki akansu a kowane taro, babu shakka bangaskiyarmu za ta yi girma kowane lokaci. [20]

  20. 10 Strong faith is built on knowledge.
   10 Ana gina bangaskiya mai ƙarfi ne bisa sani. [21]

  21. (1 Corinthians 14:12, 17-19) We today can be built up if we recognize that Jehovah God has authorized the arrangement for local congregations and is supporting it.
   (1 Korinthiyawa 14:12, 17-19) Mu ma a yau za mu iya samun ƙarfafa idan muka fahimci cewa Jehobah Allah ne ya ba da umurnin tsara ikilisiyoyi kuma yana tallafa mata. [22]

  22. Truly, we are built up by the love of Jehovah and Jesus for us and our love for them.
   Da gaske, ƙaunar Jehovah da Yesu da kuma ƙaunarmu gare su ta gina mu. [23]

  23. Jesus said that those who hear his teachings and do them are like the wise man who built on rock.
   Yesu ya ce waɗanda suka saurari koyarwarsa kuma suka bi abin da suka ji, suna kama da mutumin nan mai hikima da ya gina gida a kan dutse. [24]

  24. Under it, many Christians have built a wonderful record of faith and trust in God.
   Cikinsa, Kiristoci da yawa sun yi suna mai kyau game da riƙe bangaskiyarsu da kuma dogara ga Allah. [25]

  25. Hundreds of halls have already been built.
   An riga an gina ɗarurruwan majami’u. [26]


Retrieved December 4, 2019, 1:45 am via glosbe (pid: 19877)

Return to "built" page.
Add discussion