Difference between revisions of "Talk:denied"

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search
(Created page with " <!DOCTYPE HTML SYSTEM "about:legacy-compat"> <html lang="en"><head><meta charset="utf-8"/><meta content="user-scalable=no, width=device-width, initial-scale=1.0" name="viewpo...")
(No difference)

Revision as of 15:36, 31 July 2019

<!DOCTYPE HTML SYSTEM "about:legacy-compat"> Denied in Hausa, translation, English-Hausa Dictionary - Glosbe

denied  

Type: verb;
Simple past tense and past participle of deny.
simple past tense and past participle of [i]deny[/i]
Past partciple of the verb to deny.

Less reliable translations

We don't have straight translations, but we think one of translations given below may be right. Be careful.

Similar phrases in dictionary English Hausa. (1)

deny
músùntáa, ƙí

Example sentences with "denied", translation memory

add example
en (1 Timothy 2:4) Those who for many years were denied the opportunity to hear the good news are now hearing it!
ha (1 Timoti 2:4) Waɗanda aka hana su damar sauraron bishara shekaru da yawa yanzu suna saurara!
en (1 Timothy 2:3, 4) On the other hand, an understanding of Bible truth is denied to those not rightly disposed, no matter how intelligent or educated they may be.
ha (1 Timothawus 2:3, 4) A wata sassa kuma, an hana waɗanda ba su da zuciyar kirki fahimtar gaskiyar Littafi Mai Tsarki, ko yaya basirarsu ko iliminsu yake.
en * In Israel, poverty denied no one the blessing of atonement or the privilege of making peace with God.
ha * A Isra’ila, talauci bai hana kowa samun albarkar neman gafarar zunubi ba ko kuma yin sulhu da Allah.
en If his heart secretly became enticed upon beholding heavenly bodies, such as the moon, and if his ‘hand kissed his mouth,’ perhaps throwing a kiss with his hand in an idolatrous act, he would be an idolater who denied God.
ha Idan a zuciyarsa ya yi sha’awar halittu na sama, kamar su wata, kuma in bakinsa ‘ya yi wa hannunsa sumba’ wataƙila ta wurin nuna alama da hannunsa kamar yana bautar gunki, zai zama mai bautar gunki wanda ya ƙi Allah.
en God had denied the earlier generation of rebels entrance into Canaan, so he did the same with Moses and Aaron.
ha Allah ya hana ’yan tawaye na dā su shiga cikin Ka’ana, shi ya sa ya yi hakan ga Musa da Haruna.
en (Luke 24:34; 1 Corinthians 15:4-8) Why did Jesus give such special attention to the apostle who had so vigorously denied Him?
ha (Luka 24:34; 1 Korinthiyawa 15:4-8) Me ya sa Yesu ya mai da hankali a kan wannan manzon da ya yi musun saninsa?
en (John 11:24) True, the Sadducees of the time denied the resurrection.
ha 11:24) Hakika, Sadukiyawa na lokacin ba su gaskata da tashin matattu ba.
en John, however, denied that he was and instead directed them to someone else, of whom he said: “The lace of [his] sandals I am not fit to untie.”
ha Amma Yohanna ya ce ba shi ba ne kuma ya nuna musu wani, wanda game da shi ya ce: “Maɓallin takalmansa ban isa in kwance shi ba.”
en Yet, just a few hours later, Peter three times denied even knowing Jesus!
ha Awoyi kaɗan bayan haka, sau uku Bitrus ya musanta sanin Yesu!
en Afterward, Peter was very sorry that he had denied knowing Jesus.
ha Daga baya, Bitrus ya yi baƙin ciki ƙwarai domin ya ce bai san Yesu ba.
en 5 Certain professed Christians of the first century C.E. denied that Jesus came in the flesh.
ha 5 Wasu da suke da’awar cewa su Kiristoci ne a ƙarni na farko A.Z., sun musanta cewa Yesu ya bayyana a jiki.
en The restorative effects of silence cannot be denied.
ha Wurin da babu surutu yana da kyau.
en Why, even Moses was denied entry to that land because of his reaction to the bad spirit of the congregation of Israel!
ha Jehobah ya hana Musa ma shiga wannan ƙasar saboda yadda ya aikata sa’ad da Isra’ilawa suka yi laifi.
en In a few cases, government agencies have even denied citizenship to individuals solely on the grounds that they are Jehovah’s Witnesses!
ha A wani yanayi, ma’aikatan gwamnati sun ƙi ba mutane izinin zaman ƙasa domin su Shaidun Jehobah ne!
en On that same night, Peter denied Jesus three times.
ha A daren nan, Bitrus ya yi musun sanin Yesu sau uku.
en Eli denied doing so.
ha Amma Eli ya ce bai kira shi ba.
en For example, in speaking about the government’s refusal to register “same-sex marriages,” an editorial in Canada’s mainstream newspaper The Globe and Mail declares: “In the year 2000, it is grotesque that a loving and committed couple should be denied their fondest wish because they happen to be of the same sex.”
ha Alal misali, wajen magana game da “auren jinsi ɗaya” da gwamnati ta ƙi rajista, wani labari cikin jaridar Canada The Globe and Mail ya ce: “A shekara ta 2000, ba shi da kyau mutane biyu da suke ƙaunar juna kuma suka yi alkawari, a hana su abin da suke so domin sun kasance jinsi ɗaya.”
en The brothers were driven from their homes and denied employment.
ha Aka kore ’yan’uwan daga gidajensu kuma aka hana su aiki.
en 10 Upon reading Jehovah’s command to Adam, many today would say that Adam was denied the freedom to do what he wanted.
ha 10 Sa’ad da mutane da yawa a yau suka karanta dokar da Jehobah ya ba Adamu da Hauwa’u, suna tunani cewa Allah ya hana su yin abin da suka ga dama.
en Peter even denied Jesus three times.
ha Har Bitrus ma ya yi musun Yesu sau uku.
en If we are repeatedly denied love and justice, we may feel worthless and hopeless.
ha Idan aka ƙi nuna mana ƙauna da adalci a kai a kai, hakan yana iya rage mutuncinmu kuma ya sa mu ji ba mu da bege.
en What, though, has happened when governments have denied legal recognition or have tried to restrict our basic freedoms?
ha Amma mene ne yake faruwa sa’ad da gwamnatoci suka ƙi yi mana rajista ko kuma suka yi ƙoƙarin danne mana ’yancinmu?
en Another denied even knowing him.
ha Wani kuma ya musanci saninsa.
en To attend the Ministerial Training School in Canada, Yugu resigned from his secular work because his employer denied his request for a leave.
ha Don ya halarci Makarantar Koyar da Masu Hidima a Kanada, Yugu ya ajiye aikin da yake yi domin mai kamfanin ya hana shi ɗaukan hutu.
en Just as Peter had denied his Lord three times, Jesus now gave him the opportunity to affirm his love three times before his fellows.
ha Kamar dai yadda Bitrus ya musunci Ubangijinsa sau uku, Yesu ya ba shi zarafin nuna yadda yake ƙaunarsa sau uku a gaban mabiyansa.
Showing page 1. Found 47 sentences matching phrase "denied".Found in 9 ms. Translation memories are created by human, but computer aligned, which might cause mistakes. They come from many sources and are not checked. Be warned.