Difference between revisions of "Talk:denying"

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search
(Created page with "<html><img align=right src="FILE"/></html>Category:TODOCategory:GlosbeTODOen <!DOCTYPE HTML SYSTEM "about:legacy-compat"> <html lang="en"><head><meta charset="utf-8"/...")
(No difference)

Revision as of 15:38, 31 July 2019

<!DOCTYPE HTML SYSTEM "about:legacy-compat"> denying - translation - English-Hausa Dictionary - Glosbe

denying  

Type: verb;
Present participle of deny.
present participle of [i]deny[/i]
Who denies.

Similar phrases in dictionary English Hausa. (1)

deny
músùntáa, ƙí

Example sentences with "denying", translation memory

add example
en Regional cooperation is crucial to disrupting those attacks and denying them the capability to plan and carry them out in the future.
ha Hadin kai tsakanin yankuna na da muhimmacin wajen dakile wadannan hare-hare da hana aukuwar su a nan gaba.
en (1 John 3:5) Far from denying the Devil’s power over mankind, Jesus actually confirmed it by speaking of him as “the ruler of the world,” describing him as “a murderer” and “a liar.” —John 14:30; 8:44; The New Jerusalem Bible.
ha (1 Yohanna 3:5) Maimakon ya musanta ikon da Iblis yake da shi bisa ’yan Adam, Yesu ya tabbatar da hakan sa’ad da ya kira shi “sarkin duniya,” kuma ya kwatanta shi da “mai-kisan kai” da kuma “maƙaryaci.”—Yohanna 14:30; 8:44.
en Few hearts are so obdurate, as not to melt under the mighty energy of patient, self-denying, burning love.”
ha Mutane ƙalilan ne kawai za su ci gaba da taurara zuciyarsu sa’ad da aka yi haƙuri, sadaukarwa, kuma aka nuna ƙauna sosai.”
en Why did the Sadducees fall into the error of denying the resurrection of the dead?
ha Me ya sa Sadukiyawa suka faɗa cikin kuskuren ƙin gaskatawa da tashin matattu?
en Denying that these are “the last days,” they say in their heart, “Jehovah will not do good, and he will not do bad.”
ha Suna musu cewa waɗannan “kwanaki na ƙarshe” ne, suna cewa a zuciyarsu, “Ubangiji ba zai yi alheri ba, ba kuma zai yi mugunta ba.”
en Avoid denying the feeling or judging yourself harshly for feeling the way you do.”
ha Kada ka yi fushi da kanka domin kana jin hakan.”
en A child can be taught by means of punishment —perhaps sending him to his room or denying him a favorite activity.
ha Za a iya koyar da yaro ta hanyar horo, wataƙila ta korar shi zuwa ɗakinsa ko kuma hana shi yin wani abin da yake sha’awar yi.
en One Bible scholar explained that the expression “bitterly angry” involves “giving them either bitter words, or blows, and denying them their affection, care, provision, protection, and assistance.”
ha Wani masanin Littafi Mai Tsarki ya ba da bayanin wannan furcin cewa fushi “sosai” ya ƙunshi “yi musu baƙar magana, ko dūka, da kuma ƙin kula da su, yi musu tanadi, kāriya da taimako.”
en The vast majority of mankind are not, some even denying that God exists.
ha Yawancin mutane ba su motsa ba, wasu ma suna musun wanzuwar Allah.
en (Ephesians 1:18) We can illustrate it this way: To admire the beauty and design in nature and deny the existence of a Great Designer is as illogical as admiring a magnificent painting and at the same time denying the existence of the artist who transformed a blank canvas into a masterpiece.
ha (Afisawa 1:18) Za mu iya kwatanta yanayin haka: Idan mutum yana sha’awar halitta da kyan su amma yana musun akwai Mahaliccinsu Mai Girma daidai yake da yin sha’awar wani hoto da aka zana da kyau kuma aka yi musun cewa babu wanda ya zana shi.
en For the vast majority of the Witnesses, denying their faith was out of the question.
ha Yawancin Shaidu sun ƙi su saɓi imaninsu.
en 15 Centuries later, the apostle Peter sinned grievously by denying Jesus.
ha 15 Ƙarnuka bayan haka, manzo Bitrus ya yi mugun zunubi ta wajen musanta Yesu.
en 5:3) By rejecting Jehovah’s guidelines, such a man is denying Jehovah’s sovereignty, rejecting His headship.
ha 5:3) Ta wajen ƙin umurnin Jehobah, wannan mutumin yana ƙin ikon mallakar Jehovah ne, kuma yana ƙin shugabancinsa.
en (Nehemiah 2:1-3) So devastated was Peter after denying Jesus that he “wept bitterly.”
ha (Nehemiah 2:1-3) Bitrus ya yi baƙin ciki ƙwarai bayan ya yi musun sanin Yesu domin wannan “ya yi kuka mai-zafi.”
en There is no denying that it is a challenge to start preaching from house to house and to keep on preaching right to the end. —Matt.
ha Babu shakka, yana da wuya a soma wa’azi na gida gida kuma a ci gaba da wa’azi har zuwa ƙarshe.—Mat.
en But is flatly denying any need for direction the answer?
ha Amma ƙin ja-goranci ne zai magance matsalar?
en Even so, instead of denying God’s existence, Charles Darwin said: “The safest conclusion seems to me that the whole subject is beyond the scope of man’s intellect.”
ha Charles Darwin bai yi musu cewa Allah bai wanzu ba, amma ya ce: “’Yan Adam ba za su iya fahimtar kome game da Allah ba.”
en In what ways did Jesus demonstrate that he forgave the apostle Peter for denying Him three times?
ha A wace hanya ce Yesu ya nuna cewa ya gafarta wa manzo Bitrus domin musun Saninsa da ya yi sau uku?
Showing page 1. Found 18 sentences matching phrase "denying".Found in 6 ms. Translation memories are created by human, but computer aligned, which might cause mistakes. They come from many sources and are not checked. Be warned.