Open main menu

HausaDictionary.com | Search > β

Talk:doors

Glosbe's example sentences of doors [1]

 1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar doors:
  1. Therefore they are surprised and impressed to see us knocking on their doors, and they usually give us a hearing ear.
   Saboda haka suna mamaki da farin cikin ganin muna ƙwanƙwasa musu ƙofa, kuma koyaushe suna ranta mana kunnuwansu. [2]

  2. * For one thing, Luke recorded that when Jesus was born, “shepherds [were] living out of doors” minding their flocks.
   * Dalili ɗaya shi ne, Luka ya rubuta cewa sa’ad da aka haifi Yesu, “makiyaya suna kwana a filin Allah” suna kula da tumakinsu. [3]

  3. 27:17) He can also encourage by means of his upbuilding conversation between doors. —Phil.
   27:17) Abokan wa’azi za su iya ƙarfafa juna ta irin tattaunawa da suke yi kafin su isa wani ƙofa.—Filib. [4]

  4. We would get up before dawn (as we did for Joplin, Missouri) and quietly put tracts or booklets under the doors of people’s homes.
   Kamar yadda muka yi a Joplin da ke jihar Missouri, mukan tashi da tsakar dare kuma mu saka warƙoƙi ko kuma ƙasidu a ƙarƙashin ƙofar gidajen mutane. [5]

  5. Many people were afraid to open their doors.
   Mutane da yawa suna jin tsoron tattaunawa da mu a bakin ƙofarsu. [6]

  6. However, during the night, Jehovah’s angel opens the prison doors, and by daybreak the apostles are back out preaching!
   Amma da dare, mala’ikan Jehobah ya buɗe ƙofofin kurkuku kuma manzannin suka fito. Sa’ad da gari ya waye, sai suka ci gaba da yin wa’azi. [7]

  7. However, they locked the doors out of fear of their enemies.
   Kuma sun rurrufe ƙofofin ɗakin da suke yin taron domin suna tsoron magabtansu. [8]

  8. As soon as the bus doors are opened, the children rush to be first.
   Idan aka buɗe ƙofar mota, yara suna rige-rige. [9]

  9. High school students today are under tremendous pressure from teachers, counselors, and fellow students to aim for enrollment in the best universities, where they will hopefully earn the degrees that can open for them doors to promising and well-paying jobs.
   Ɗaliban manyan makarantu a yau suna ƙarƙashin matsi daga malamansu, mashawarta, da ’yan’uwansu ɗalibai domin su shiga makaranta ta gaba da sakandare mai kyau, inda za su iya samun digirori masu kyau da za su sa su sami aiki a inda ake biyan kuɗi sosai. [10]

  10. I could barely talk to people at the Kingdom Hall, much less knock on the doors of complete strangers.”
   Da kyar nake yi wa ’yan’uwa magana a Majami’ar Mulki, ballantana ma in ƙwanƙwasa ƙofar mutane da ban sani ba a wa’azi.” [11]

  11. For some reason, on that night the doors to the city were carelessly left open!
   Domin wasu dalilai a wannan daren an yi sakaci an bar ƙofofin birnin a buɗe! [12]

  12. Those who were not yet preaching from house to house were given training in approaching people at their doors, reasoning with them from the Bible, and answering their questions.
   An koya wa waɗanda ba su soma wa’azi na gida gida ba yadda za su je gidajen mutane, su gaya musu saƙo daga Littafi Mai Tsarki, kuma su amsa tambayoyinsu. [13]

  13. “When you see all these things, know that he is near at the doors.” —MATT.
   “Lokacin da kun ga waɗannan al’amura duka, ku sani ya yi kusa, har bakin ƙofa.”—MAT. [14]

  14. * Jesus’ anointed followers, both in the first century and in our day, would be the ones who would not only see the sign but also discern its meaning —that Jesus “is near at the doors.”
   * Mabiyan Yesu shafaffu, a ƙarni na farko da zamanin mu, za su zama waɗanda za su ga alamun, su kuma fahimci manufarta, cewa Yesu “ya yi kusa, har bakin ƙofa.” [15]

  15. But one day, a Witness named Bill set out to visit an interested person who lived just two doors away from Harold.
   Amma wata rana, wani Mashaidi mai suna Bill ya shirya zai ziyarci wani mutum da yake kusa da gidan Harold. [16]

  16. That is, until the day the factory closes its doors.
   Har sai ranar da masana’antar ta rufe kofofinta. [17]

  17. They should be helped to understand why they ought to hold doors for people, show kindness to the elderly and sick, and offer to help those carrying heavy packages.
   Ya kamata a taimake su su fahimci abin da ya sa yake da kyau su tashi daga wajen zamansu don manyan su zauna, su nuna wa tsofaffi da masu ciwo alheri, kuma su taimaka wa waɗanda suka ɗauki kaya masu nauyi. [18]

  18. (Luke 2:8-12) Notice that the shepherds were actually living out of doors, not just strolling outside during the day.
   (Luka 2:8-12) Ka lura cewa makiyaya suna kwana a fili, ba kawai suna fita yawo ba da rana. [19]

  19. The doors of the Kingdom Halls are open to all in your community!
   Ƙofofin Majami’un Mulki suna buɗe ga duka a yankinku! [20]

  20. The roof has caved in, the doors have fallen off their hinges, and the exterior has been vandalized.
   Rufin gidan ya faɗa ciki, kofofin sun kakkarye, kuma bangon waje ya lalace. [21]

  21. (1 John 5:19) Regarding that dangerous time, Jehovah warns us: “Go, my people, enter into your interior rooms, and shut your doors behind you.
   (1 Yahaya 5:19) Game da wannan mugun lokacin, Jehovah ya yi mana kashedi: “Jama’ata, ku shiga gidajenku, ku kukkulle ƙofofi, ku ɓoye kanku ɗan lokaci, kafin Allah ya huce daga fushinsa. [22]

  22. During the night, an earthquake shook the foundations of the jail and opened all the doors.
   Da dare ya yi, sai girgizar ƙasa ta auku kuma ƙofar kurkukun ta buɗe. [23]

  23. Could you occasionally make arrangements to take an infirm publisher with you to a few doors in the house-to-house ministry or on a return visit or two?
   Idan mai shelar ba ya iya fita daga cikin gida, za ku iya kawo ɗalibinku gidansa don ku yi nazarin a wurinsa. [24]

  24. Most people who enroll in a university look forward to earning a degree that will open doors for them to well-paying and secure jobs.
   Yawancin mutanen da ke shiga makaranta na gaba da sakandare suna son samun digiri ne da zai sa su sami aikin da zai ba su kuɗi. [25]

  25. In fact, the Bible writer Luke shows that at that time, shepherds were “living out of doors and keeping watch in the night over their flocks” near Bethlehem.
   Hakika, kamar yadda marubucin Littafi Mai Tsarki Luka ya nuna, “makiyaya . . . suna kwana a fili kuwa, suna tsaron garkensu da dare” a kusa da Bai’talahmi. [26]


Retrieved December 4, 2019, 2:07 am via glosbe (pid: 19972)

Return to "doors" page.
Add discussion