Difference between revisions of "Talk:enemies"

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search
(Created page with " <!DOCTYPE HTML SYSTEM "about:legacy-compat"> <html lang="en"><head><meta charset="utf-8"/><meta content="user-scalable=no, width=device-width, initial-scale=1.0" name="viewpo...")
(No difference)

Revision as of 13:28, 8 November 2019

<!DOCTYPE HTML SYSTEM "about:legacy-compat"> enemies - translation - English-Hausa Dictionary - Glosbe

enemies    

Type: noun;
Plural form of enemy.
plural of [i]enemy[/i]

Less reliable translations

We don't have straight translations, but we think one of translations given below may be right. Be careful.
  • (through 1: zh:敵人 )
    máƙìyíi

Enemies  

Less reliable translations

We don't have straight translations, but we think one of translations given below may be right. Be careful.
  • (through 1: zh:敵人 )
    máƙìyíi

Similar phrases in dictionary English Hausa. (1)

enemy
máƙìyíi

Example sentences with "enemies", translation memory

add example
en 6:2) The newly enthroned King was told: “Go subduing in the midst of your enemies.”
ha Yoh. 6:2) An gaya wa sabon Sarki da aka naɗa cewa: “Ka ci sarauta a tsakiyar maƙiyanka.”
en They are enemies of God.
ha Magabtan Allah ne su.
en What continues to be the main goal of God’s enemies?
ha Menene ya ci gaba da zama ainihin nufin abokan gaban Allah?
en This fulfilled the prophecy at Psalm 110:1, where God tells him: “Sit at my right hand until I place your enemies as a stool for your feet.”
ha Wannan ya cika annabci da ke Zabura 110:1, inda Allah ya gaya masa: “Ka zauna ga hannun damana, har in maida maƙiyanka matashin sawunka.”
en However, enemies soon stopped their work.
ha Amma, abokan gaba suka tsayar da aikin.
en Some years after Jesus ascended to heaven, the apostle Paul wrote: “This man [Jesus] offered one sacrifice for sins perpetually and sat down at the right hand of God, from then on awaiting until his enemies should be placed as a stool for his feet.”
ha Wasu shekaru bayan Yesu ya koma sama, manzo Bulus ya rubuta: “[Yesu] ya miƙa hadaya guda ɗaya domin zunubai har abada, ya zauna ga hannun dama na Allah; daga nan gaba yana tsumayi har an mayarda maƙiyansa matashin sawayensa.”
en For he must rule as king until God has put all enemies under his feet.”
ha Gama shi dole za ya yi mulki, har ya sa dukan maƙiyansa ƙarƙashin sawayensa.”
en 31:6) With Jehovah’s backing, Joshua was able to lead God’s people into the Promised Land and to victory over all their enemies.
ha Sha 31:6) Da taimakon Jehobah, Joshua ya ja-goranci mutanen Allah zuwa cikin Ƙasar Alkawari kuma suka ci dukan magabtansu.
en Perhaps the man’s enemies will abuse them.
ha Mai-yiwuwa magaɓtan mutumen ma su a wulakantar da su.
en (1 Corinthians 16:9) This has made it possible for the good news to be proclaimed throughout vast territories where enemies of the truth formerly stood in the way.
ha (1 Korinthiyawa 16:9) Wannan ya sa ta yiwu a sanar da bishara a duk yankuna masu faɗi inda magabtan gaskiya a dā sun hana.
en We know that nothing our enemies do can cause us lasting harm.
ha Mun san cewa ba abin da maƙiyanmu za su yi mana da zai jawo mana lahani na dindindin.
en 17 Jehovah reminded the contemporaries of Amos that He had brought their ancestors into the Promised Land and had helped them to clear it of all their enemies.
ha 17 Jehovah ya tuna wa Isra’ilawan zamanin Amos cewa Shi ya fito da kakaninsu zuwa Ƙasar Alkawari kuma ya taimake su suka kawar da dukan magabtansu.
en But Paul’s enemies do not want him to face a trial.
ha Amma maƙiyan Bulus ba sa son a yi masa shari’a.
en • Numerous times during Jesus’ ministry, his enemies sought to kill him because of his powerful witness.
ha • A lokatai da yawa a hidimar Yesu, magabtansa sun nemi su kashe shi saboda ƙarfafar shaida da ya bayar.
en (Psalm 119:141) Apparently, he was alluding to the way his enemies viewed him.
ha (Zabura 119:141) Babu shakka, yana nuni ne ga yadda maƙiyansa suka ɗauke shi.
en Jehovah’s approval is seen in how he blesses his people with increase, guidance in important decisions, better comprehension of Bible truths, safeguards against annihilation at the hands of their enemies, and peace of mind and heart. —Isa.
ha Ana ganin alamar cewa Jehobah ya amince da rukunin bawan a yadda yake yi wa mutanensa albarka ta wajen sa adadin mutanensa su ƙaru da yadda yake ja-gorance su su tsai da shawarwari masu muhimmanci da yadda yake sa su fahimci koyarwar Littafi Mai Tsarki sosai da yadda yake kāre su don kada magabtansu su halaka su da kuma yadda yake ba su kwanciyar hankali.—Isha.
en Matthew’s Gospel tells us that when the religious enemies heard reports of Jesus’ resurrection, they schemed to suppress them. —Matthew 28:11-15.
ha Linjilar Matta ta ce sa’ad da maƙiyan Yesu suka ji cewa ya tashi daga mutuwa, sun yi ƙoƙari sosai don kada mutane su yaɗa labarin. —Matta 28: 11-15.
en To the contrary, continue to love your enemies . . . , and you will be sons of the Most High, because he is kind toward the unthankful and wicked.” —Luke 6:32-36; 10:25-37.
ha Amma ku yi ƙaunar magabtanku. . . , za ku zama ’ya’yan Maɗaukaki, gama shi mai-alheri ne ga marasa-godiya da miyagu.”—Luka 6: 32-36; 10:25-37.
en (John 2:25) When Jesus’ enemies sent men to arrest him, even these acknowledged: “Never has another man spoken like this.”
ha (Yohanna 2:25) Sa’ad da maƙiyan Yesu suka aika maza su kamo shi, su da kansu sun ce: “Babu mutumin da ya taɓa yin magana haka.”
en She was “declared righteous by works [of faith], after she had received the [Israelite] messengers hospitably and sent them out by another way,” so that they eluded their Canaanite enemies.
ha “Da shi ke ta karɓi manzannin [Isra’ila], ta sallame su kuma ta wata hanya dabam, ba ta wurin ayyuka[n] [bangaskiya] ta barata ba,” ta haka suka ɓace wa abokan gabansu Kan’aniyawa.
en According to this teaching, the spirits of the dead can become powerful friends or terrible enemies.
ha In ji irin wannan koyarwa, ruhun matattu suna zama aminai ko kuma abokan gaba.
en What would God do to bring these enemies to nothing?
ha Mene ne Allah zai yi don ya halaka waɗannan maƙiyan?
en How were Jesus’ disciples to act toward their enemies?
ha Ta yaya almajiran Yesu za su aikata ga maƙiyansu?
en With [his] staff he rules and guides the flock to their green pastures, and defends them from their enemies.”
ha Da sandarsa, yana yi wa garken ja-gora zuwa wuri mai dausayi, kuma yana kāre su daga maƙiyansu.”
en 7 In the Scriptures, Jehovah is called “God Almighty,” a title that reminds us that we should never underestimate his power or doubt his ability to vanquish his enemies.
ha 7 A cikin Nassosi, an kira Jehovah “Allah Alƙadiru,” laƙabi da ke tunatar mana cewa ya kamata kada mu rena ikonsa ko mu yi shakkar ƙarfinsa na cin nasara bisa magabtansa.
Showing page 1. Found 504 sentences matching phrase "enemies".Found in 4 ms. Translation memories are created by human, but computer aligned, which might cause mistakes. They come from many sources and are not checked. Be warned.