Difference between revisions of "Talk:hasumiya"

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search
(Created page with " <!DOCTYPE HTML SYSTEM "about:legacy-compat"> <html lang="en"><head><meta charset="utf-8"/><meta content="user-scalable=no, width=device-width, initial-scale=1.0" name="viewpo...")
(No difference)

Revision as of 15:19, 14 July 2019

<!DOCTYPE HTML SYSTEM "about:legacy-compat"> hasumiya - Hausa-English Dictionary - Glosbe

We are sorry, but we have no translations for word hasumiya in Hausa English dictionary. Please, consider adding new translation to Glosbe.

  add translation

Example sentences with "hasumiya", translation memory

add example
ha Mutane Sun Gina Babbar Hasumiya
en Men Build a Big Tower
ha Alal misali, a zamanin Yesu wata hasumiya a Urushalima ta fāɗi ta kashe mutane 18.
en For instance, in Jesus’ day a tower in Jerusalem fell and killed 18 people.
ha Ya yi tsayayya da Allah na gaskiya, Jehobah, kuma ya gaya wa mutane su gina hasumiya mai tsawo sosai mai suna Babel don su yi wa kansu suna.
en He opposed the true God, Jehovah, and told people to build a high tower called Babel to make a name for themselves.
ha Ya gaya wa mutanen su gina birni da kuma babbar hasumiya.
en He told the people to build a city and a big tower in it.
ha Kwanton ɓaunar da aka yi wa birnin Tyre ta yi tsanani sosai har ta sa kawunan sojojin Nebukadnezzar ya yi saiƙo don yawan sa hular kwano kuma kafaɗarsu ta goge don ɗaukan kayan gina hasumiya da kuma mahara.—Ezekiel 26:7-12.
en The siege of the inland city of Tyre was so intense and strenuous that the heads of Nebuchadnezzar’s troops were made bald by the chafing of their helmets and their shoulders were rubbed bare from carrying building materials for towers and fortifications. —Ezekiel 26:7-12.
ha Da ya kusan inda yake zuwa, wani mai tsaro a kan hasumiya ya hango “rundunar Jehu tafe.”
en As he sped toward his destination, a watchman on a tower saw “the heaving mass of Jehu’s men.”
ha Annabin ya ƙuduri aniyar cewa: “Zan tsaya wurin tsarona, in tsaya a bisa hasumiya, in duba, in ga abin da za ya faɗa mani, da abin da zan amsa masa a kan ƙarata.”
en The prophet resolutely states: “At my guard post I will keep standing, and I will keep myself stationed upon the bulwark; and I shall keep watch, to see what he will speak by me and what I shall reply at the reproof of me.”
ha Maimakon su warwatsa, mutane suka shawarta za su gina birni da sunansa Babel da kuma hasumiya don su yi wa kansu suna.
en Rather than spreading out to populate the earth, men decide to build a city named Babel and a tower to make a celebrated name for themselves.
ha 7:4—Me ya sa Sulemanu ya kwatanta wuyan ’yar Shulem da “hasumiya ta hauren giwa”?
en 7:4 —Why does Solomon liken the neck of the Shulammite maiden to “an ivory tower”?
ha a Hasumiya Tsaro ta 1 ga Afrilu, 1992 na Turanci.
en in the April 1, 1992, issue of The Watchtower.
ha Kusa da Bethel da akwai abin da ake kira “babbar hasumiya ta Palasɗinu.”
en Near Bethel there exists what has been called “one of the great view-points of Palestine.”
ha Ɗan’uwansa mai suna Domitian ne ya zama sarki bayan mutuwarsa kuma nan da nan ya gina wata Hasumiya don a riƙa ɗaukaka Titus.
en Domitian, his brother, took the throne and promptly erected a triumphal arch in Titus’ honor.
ha Allah yana kāre adalai musamman waɗanda suke biɗansa da gaskiya, a ce kamar muna gudu ne zuwa cikin hasumiya ta kāriya.
en God offers protection especially to righteous ones who actively seek him, as if we were running into a strong tower for shelter.
ha A ROMA TA TSAKIYA A ƘASAR ITALIYA, AKWAI HASUMIYA DA MUTANE A DUK DUNIYA SUKE ZUWA GANI.
en IN CENTRAL ROME, ITALY, STANDS A TRIUMPHAL ARCH THAT ATTRACTS VISITORS FROM ALL OVER THE WORLD.
ha 12 Mutane Sun Gina Babbar Hasumiya
en 12 Men Build a Big Tower
ha Mujallar tana da sabon bango da ke ɗauke da zanen hasumiya mai wuta a bakin teku mai hauka kuma wutarta tana haskaka ko’ina.
en The magazine had a bold new cover —an illustration of a lighthouse towering over a stormy sea, sweeping its beams of light across a dark sky.
ha Kamar Habakkuk, kowannensu za ya iya cewa: “In tsaya a bisa hasumiya, in duba, in ga abin da za ya fāɗa mani.”
en Like Habakkuk, each of them could then declare: “I will keep myself stationed upon the bulwark; and I shall keep watch, to see what he will speak by me.”
ha An tattauna surori 10 na farko da kuma ayoyi 9 na sura 11, ya haɗa da labarin halitta zuwa hasumiya ta Babel a fitowar Afrilu na wannan jarida.
en The first 10 chapters as well as 9 verses of the 11th chapter Ge 1:1–11:9, covering the account from creation to the tower of Babel, were discussed in the preceding issue of this magazine.
ha Injiniya ɗan Faransa, Alexandre-Gustave Eiffel ya gina hasumiya a Paris mai ɗauke da sunansa, ya yi amfani da ƙa’idodi da ke sa ƙashin cinya na mutum ya tallafa wa nauyin jiki.
en French engineer Alexandre-Gustave Eiffel designed the tower in Paris bearing his name, using the basic principles that enable the human thighbone to support the body’s weight.
ha Sai suka soma gina babban hasumiya ba don su girmama Jehobah ba, amma don su ‘yi ma kansu suna.’
en They started to build a massive tower, not to give Jehovah glory, but to “make a celebrated name” for themselves.
ha Mutane sun haɗa kai a ƙarƙashin wani shugaba mai suna Nimrod kuma suka soma gina hasumiya mai girma a cikin birnin Babel, wanda daga baya ya zama Babila.
en People united under a leader named Nimrod and began to build a great tower in the city of Babel, later called Babylon.
ha 10 Game da ɗaya cikin gwaji da Yesu ya fuskanta a cikin jeji, Nassosi sun ce: “Shaitan ya ɗauke shi zuwa cikin birni mai-tsarki; ya tsayasda shi a kan hasumiya ta haikali, ya ce masa, Idan kai Ɗan Allah ne, faɗa da kanka: gama an rubuta, Za ya ba mala’ikunsa umurni a kanka: a bisa hannuwansu za su ɗauke ka, kada halama ka buga ƙafarka bisa dutse.”
en 10 Concerning one of the temptations Jesus experienced in the wilderness, the Scriptures state: “The Devil took him along into the holy city, and he stationed him upon the battlement of the temple and said to him: ‘If you are a son of God, hurl yourself down; for it is written, “He will give his angels a charge concerning you, and they will carry you on their hands, that you may at no time strike your foot against a stone.”’”
ha Ta ci gaba da cewa: “Na karanta talifofin Hasumiya Tsaro game da kewar gida.
en “Before moving, I read Watchtower articles about homesickness.
ha • Koyon nuna ƙauna daidai yake da koyon sabon yare.—Hasumiya Tsaro, 1 ga Maris, 1999, shafofi 8, 12-13.
en • Learning to express love is like learning a new language. —The Watchtower, February 15, 1999, pages 18, 22-3.
ha Don kari bayani game da ƙarin ilimi da kuma aiki, ka dubi Hasumiya Tsaro, na 1 ga Oktoba, 2005, shafofi na 26-31.
en In regard to higher education and employment, see The Watchtower, October 1, 2005, pages 26-31.
Showing page 1. Found 32 sentences matching phrase "hasumiya".Found in 4 ms. Translation memories are created by human, but computer aligned, which might cause mistakes. They come from many sources and are not checked. Be warned.