Difference between revisions of "Talk:hatimi"

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search
(Created page with "<html><img align=right src="FILE"/></html>Category:TODOCategory:GlosbeTODOha <!DOCTYPE HTML SYSTEM "about:legacy-compat"> <html lang="en"><head><meta charset="utf-8"/...")
(No difference)

Revision as of 15:40, 14 July 2019

<!DOCTYPE HTML SYSTEM "about:legacy-compat"> hatimi - translation - Hausa-English Dictionary - Glosbe

We are sorry, but we have no translations for word hatimi in Hausa English dictionary. Please, consider adding new translation to Glosbe.

  add translation

Example sentences with "hatimi", translation memory

add example
ha Ɗan rago ya buɗe hatimi na bakwai.
en The Lamb opens the seventh seal.
ha 2:6) Sun sami wannan matsayin domin an yi musu ‘hatimi da ruhu mai tsarki na alkawari wanda shi ne tabbacin gādonsu,’ wato “begen da ke cikin sama” da aka ajiye dominsu.—Afis.
en 2:6) They occupy this spiritual position because they have been ‘sealed with the promised holy spirit, which is a token in advance of their inheritance,’ that is, ‘the hope reserved for them in the heavens.’ —Eph.
ha Mene ne manzo Bulus yake nufi sa’ad da ya ce yana ɗauke da “tabban lalas, hatimi na Yesu,” a jikinsa? —Galatiyawa 6:17.
en To what was the apostle Paul referring when he said that he bore on his body “the brand marks of a slave of Jesus”? —Galatians 6:17.
ha Wane darasi za mu iya koya daga “hatimi” da Bulus ya yi kwatanci da shi?
en What lesson can we learn from theseal” in Paul’s illustration?
ha BUƊE HATIMI NA BAKWAI YA KAI GA BUSA ƘAHO NA BAKWAI
en THE OPENING OF THE SEVENTH SEAL LEADS TO SEVEN TRUMPET BLASTS
ha Kuma an zana rubutu irin ta hatimi a kansa: “Mai-tsarki na Ubangiji.”
en Engraved upon it were the words: “Holiness belongs to Jehovah.”
ha (b) A yaushe ne za a yi wa shafaffu hatimi na ƙarshe?
en (b) When do anointed ones receive their final sealing?
ha Manzo Yohanna ya ce sai an buga wa “bayin Allahnmu” wato, shafaffu, hatimi na ƙarshe tukuna.
en One key event is described by the apostle John —the final sealing of the anointed “slaves of our God.”
ha A maimakon haka, za su sami hatimi na ƙarshe kafin su mutu ko kuma gab da farawar ƙunci mai girma.—R. Yoh.
en Instead, they will receive their final sealing either before they die or before the outbreak of the great tribulation. —Rev.
ha In ji saƙo na huɗu, Jehobah zai “hallaka ƙarfin mulkoki na al’ummai” kuma ya mai da Gwamna Zerubbabel “kamar hatimi.”—Haggai 2:14, 19, 22, 23.
en As stated in the fourth message, Jehovah shall “annihilate the strength of the kingdoms of the nations” and set Governor Zerubbabel as “a seal ring.” —Haggai 2:14, 19, 22, 23.
ha Sa’ad da aka buɗe hatimi na ɗaya zuwa na huɗu, sai mahaya dawaki na alama suka shiga duniya.
en With the opening of the first four seals, symbolic horsemen charge onto the world scene.
ha Wani mala’ika ya ce masa: “Daniyel, ka kulle zantattukan, ka rufe littafin da hatimi, har kwanakin ƙarshe.”
en An angel told him: “Daniel, keep the words secret, and seal up the book until the time of the end.”
ha (Zabura 36:9) ‘Sa’ad da hasken safiya ta kama iyakan duniya,’ Allah ya ce, “ta sāke kamar ɗanyar ƙasa da aka buga mata hatimi, ta fito a fili sai ka ce launin riga.”
en (Psalm 36:9) ‘When the morning light takes hold on the ends of the earth,’ God says, ‘the earth transforms itself like clay under a seal, and things take their station as in clothing.’
ha Don ƙarin bayani game da bambancin buga wa shafaffu hatimi na farko da kuma na ƙarshe, ka duba Hasumiyar Tsaro ta 1 ga Janairu, 2007, shafuffuka na 30-31 na Turanci.
en For a discussion of the difference between the initial sealing of members of the anointed and their final sealing, see the January 1, 2007, issue of The Watchtower, pages 30-31.
ha Sa’ad da take furta ƙaunarta ga makiyayin, ta ce: “Sa ni kamar hatimi a bisa zuciyarki, kamar hatimi a hannunki: gama ƙauna tana da ƙarfi kamar mutuwa; . . .
en Moved to express her feelings for the young shepherd, she said: “Place me as a seal upon your heart, as a seal upon your arm; because love is as strong as death is . . .
ha 12 Kafin Yesu ya halaka ƙungiyar Shaiɗan da ake gani a duniya, waɗanda suka rage a cikin 144,000 da suke cikin Isra’ila ta ruhaniya za su karɓi hatimi na ƙarshe.
en 12 Before Jesus comes against Satan’s visible organization, the last of the 144,000 members of spiritual Israel will receive the final sealing.
ha An saka ‘hatimi’ a kan annabcin da Daniel ya rubuta har sai wannan lokacin.
en The very prophecy Daniel recorded was “sealed up” until that time.
ha Bayan da ya ambata irin gurɓatarwa da ’yan ridda suke yi wa wasu a cikin ikilisiya, Bulus ya ce: “Amma tushe mai-tsayawa na Allah ya tabbata, da shi ke yana da wannan hatimi, Ubangiji ya san waɗanda ke nasa: da kuma, Dukan wanda ya ambaci sunan Ubangiji shi rabu da [“mugunta,” LMT].”—2 Tim.
en After referring to the spiritual harm that apostates were already inflicting upon some within the congregation, Paul wrote: “Despite that, the solid foundation of God remains standing, having this seal, ‘Jehovah knows those who belong to him,’ and, ‘Let everyone calling on the name of Jehovah renounce unrighteousness.’” —2 Tim.
ha Za a buga wa waɗanda suka mutu da aminci hatimi na ƙarshe a lokacin mutuwarsu kafin a soma ƙunci mai girma.
en Those who die faithful before the great tribulation begins will have received their final sealing by the time of their death.
ha Yayin da nufin Allah ya ci gaba, Ɗan Tunkiyar, Yesu Kristi, ya karɓi naɗaɗɗen littafi da hatimi guda bakwai.
en As God’s purpose moves forward, the Lamb, Jesus Christ, receives a scroll with seven seals.
ha 9 Wane darasi za mu koya daga “hatimi” da Bulus ya ambata a kwatancinsa?
en 9 What lesson can we learn from theseal” in Paul’s word picture?
ha Me ya sa muka ce haka? Don a lokacin za a buga wa shafaffu hatimi na ƙarshe.
en It would seem so, for by that time the anointed will have received their final sealing.
Showing page 1. Found 22 sentences matching phrase "hatimi".Found in 4 ms. Translation memories are created by human, but computer aligned, which might cause mistakes. They come from many sources and are not checked. Be warned.