Difference between revisions of "Talk:intercourse"

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search
(Created page with " ==Category:GlosbeGlosbe's example sentences of intercourse [https://glosbe.com/en/ha/intercourse?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExampl...")
 
(No difference)

Latest revision as of 10:10, 13 June 2019


Glosbe's example sentences of intercourse [1]

 1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar intercourse:
  1. 10 Note what Jehovah gave his people as a reason behind this law: “You must not go about following your hearts and your eyes, which you are following in immoral intercourse.”
   10 Jehobah ya ba mutanensa dalilin ba su wannan dokar: “Kada ku yi karambani a cikin zuciyarku da idanunku, abin da ke sa ku yi zina a dā.” [2]

  2. The angel Gabriel told Mary how she would become a mother even though she had had no sexual intercourse with a man.
   Mala’ika Jibra’ilu ya gaya wa Maryamu cewa za ta zama mahaifiya ko da ba ta sadu da na miji ba. [3]

  3. It is plain from this and other Bible passages that God condemns sexual intercourse between a married man or woman and someone other than the lawful husband or wife.
   A bayyane yake a cikin wannan ayar da wasu ayoyi cikin Littafi Mai Tsarki cewa Allah ba ya son namiji da yake da aure ya yi jima’i da wadda ba matarsa ba ko kuma mata mai aure ta yi hakan. [4]

  4. Did Esther have immoral intercourse with King Ahasuerus?
   Shin Esther ta yi lalata da Sarki Ahasuerus ne? [5]

  5. On the night of the angels’ arrival, “the men of the city . . . surrounded the house, from boy to old man, all the people in one mob,” desiring to have homosexual intercourse with the angels.
   Daddare da mala’ikun suka isa, “mutanen birni . . . suka kewaye gida, da samari da tsofaffi, dukan mutane daga kowacce unguwa,” suna son su yi jima’i da mala’ikun. [6]

  6. They imagine that they can satisfy their sexual impulses outside of marriage as long as they refrain from actual sexual intercourse.
   Saboda haka, mutane da yawa suna jin za su iya gamsar da sha’awarsu ta jima’i ba tare da yin aure ba, har ila kuma cewa suna guje wa zunubin fasikanci. [7]

  7. The meaning is not limited to the act of sexual intercourse.
   Ba jima’i ne kaɗai wannan kalmar take nufi ba. [8]

  8. When it comes to sexual immorality, the talk among students today is about “hooking up,” which according to a Newsweek report “describes one-time sexual encounters —anything from kissing to intercourse— between acquaintances who’ve no plans to even talk afterward.”
   Idan aka zo batun lalata kuwa, abin da ke faruwa tsakanin ɗalibai shi ne “kwanan gida,” wadda rahoton Newsweek ta “kira saduwa sau ɗaya, wanda ya haɗa da yin sumba ko lalata, tsakanin idon sani waɗanda ba su da ra’ayin yi wa juna magana bayan haka.” [9]

  9. Matthew 1:25 states that Joseph “had no intercourse with her until she gave birth to a son.”
   Matta 1:25; LMT ta ce Yusufu ‘bai san ta ba, sai bayan ta haifi ɗanta.’ [10]

  10. (Matthew 5:28) When a person engages in sexual intercourse outside of marriage, he or she delivers a devastating blow to the union, one that the Bible says is grounds for divorce.
   (Matta 5:28) Idan mutum ya yi zina, ya lalata dangantakar aure, kuma Littafi Mai Tsarki ya ce zina ce tushen kisan aure. [11]

  11. It was said that both sexes met together at night . . . and that promiscuous intercourse followed. . . .
   An ce mata da maza suna saduwa cikin dare . . . suna masha’a. . . . [12]

  12. This question Mary put into frank words: “How is this to be, since I am having no intercourse with a man?”
   Sai Maryamu ta yi wannan tambayar: “Ƙaƙa wannan za shi zama, da shi ke ban san namiji ba?” [13]

  13. This question Mary put into frank words: “How is this to be, since I am having no intercourse with a man?”
   Hakan ya sa Maryamu ta yi wannan tambayar: “Ƙaƙa wannan za shi zama, da shi ke ban san namiji ba?” [14]

  14. “There is no longer the quick definition of sex —a husband and wife having intercourse,” says 20-year-old James.
   “Mutane ba sa tunanin cewa mata da miji ne kawai ya kamata su yi jima’i,” in ji James ɗan shekara 20. [15]

  15. According to the book Beyond the Big Talk, research reveals that “in homes where parents have given their teen children clear messages that indicate that they disapprove of teens having intercourse, these teens are more likely to delay becoming involved in sexual intercourse.”
   In ji littafin nan Beyond the Big Talk, bincike ya nuna cewa “a iyalan da iyaye suka gaya wa yaransu matasa dalla-dalla cewa ba su amince matasa su yi jima’i ba, a yawancin lokatai akwai alamun cewa yaran za su yi jinkirin soma jima’i.” [16]

  16. She desired to have sexual intercourse with Joseph, who was a handsome young man, and day after day she kept urging him: “Lie down with me.”
   Ta yi sha’awar jima’i da Yusufu, da yake saurayi ne kyakkyawa, kullum tana ce masa: “Ka kwana da ni.” [17]

  17. Eli’s sons also had immoral intercourse with women serving at the entrance of the tabernacle.
   ’Ya’yan Eli sun yi fasikanci da mata da suke hidima a kofar mazaunin. [18]

  18. Lot’s two daughters, who had “never had intercourse with a man,” were in some way engaged to two local men.
   ’Ya’ya mata biyu na Lutu, waɗanda “ba su san namiji ba,” maza biyu a yankinsu sun yi riƙonsu. [19]

  19. Consequently, he refrained from having sexual intercourse with her before Jesus’ birth.
   Saboda haka, bai yi jima’i da ita ba kafin a haifi Yesu. [20]

  20. In fact, after analyzing more than two dozen studies, one researcher concluded that “25 percent of wives and 44 percent of husbands have had extramarital intercourse.”
   Bayan ya yi bincike wajen sau ashirin da biyar wani mai bincike ya ce: “Kashi 25 na mata da kashi 44 na maza sun taɓa yin zina.” [21]

  21. Many teenagers claim that this practice is harmless because it is not sexual intercourse.
   Matasa da yawa suna da’awar cewa hakan ba shi da lahani domin ba jima’i ba ne. [22]

  22. In Bible prophecies found in Revelation chapters 17 and 18, false religion is likened to a harlot who has had immoral intercourse with the political systems of the earth.
   A cikin annabce-annabcen Littafi Mai Tsarki da ke Ru’ya ta Yohanna surori 17 da 18, an kamanta addinin ƙarya da karuwa da ta yi lalata da tsarin siyasa na duniya. [23]

  23. (James 1:14, 15) For example, according to a recent survey published in the British Medical Journal, many who engaged in sexual intercourse for the first time were merely curious to find out what sex was like.
   (Yakubu 1:14, 15) Alal misali, in ji wani bincike da aka yi a baya bayan nan da aka buga a cikin British Medical Journal, da yawa da suka yi jima’insu na farko don kawai wai suna so su san yadda jima’i yake ne. [24]

  24. God’s Word associates figurative sleep with “works belonging to darkness” —revelries, drunken bouts, illicit intercourse, loose conduct, strife, and jealousy.
   Littafi Mai Tsarki ya ce waɗanda suke barci a dangatakarsu da Jehobah suna aikata “ayyukan duhu.” Waɗannan ayyukan sun haɗa da yin liyafa ana ihu da yin maye da lalata da fajirci da jayayya da kuma kishi. [25]


Retrieved June 13, 2019, 6:09 am via glosbe (pid: 14015)