Open main menu

HausaDictionary.com | Search > β

Talk:problem

Glosbe's example sentences of problem [1]

 1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar problem:
  1. Another mother expressed her feelings when told that her six-year-old son had suddenly died because of a congenital heart problem.
   Wata uwa ta bayyana martaninta yayinda aka gaya mata cewa ɗanta mai-shekaru shidda ya mutu ko farat domin ciwon zuciya mai-tsanani. [2]

  2. You might be overwhelmed by one problem after another, while your fellow believers seem to be enjoying life, carefree and happy.
   Wataƙila matsala wata bayan wata sun dame ka, sa’ad da ’yan’uwanka Kiristoci kuma kamar suna more rayuwa, suna farin ciki suna walawa. [3]

  3. Can anyone doubt that the One who “fuels” the sun can give us the strength we need to cope with any problem?
   Babu shakka, da yake Jehobah ne ya yi rana haka, zai iya ƙarfafa mu mu jimre da duk wata matsalar da muke fuskanta. [4]

  4. Whatever the problem may be, we do well to heed the words of the psalmist who said the words of today’s text. w17.03 4:6
   Ko da wace irin matsala ce muke fuskanta, muna bukatar mu bi shawarar marubucin wannan zaburar da ke cikin nassin yini na yau. w17.03 4:6 [5]

  5. “He doesn’t even have to agree or figure out why the problem arose.
   “Ba ya bukatar ya amince ko kuma ya bincika dalilin da ya jawo matsalar. [6]

  6. After considering the facts, the board obliged the church to announce that the cause of the problem had been, not the Witnesses, but the president of the church.
   Bayan da aka bincika batutuwan, kwamitin ta tilasta wa cocin su sanar cewa shugaban cocin ne ya jawo matsalar ba Shaidu ba. [7]

  7. Consider why Nathan addressed the problem as he did.
   Ka yi tunanin dalilin da ya sa Nathan ya zaɓa ya gaya wa Dauda wannan matsalar a wannan hanyar. [8]

  8. • How can one deal with the problem of alcohol abuse?
   • Ta yaya mutum zai iya magance matsalar yin maye? [9]

  9. 19, 20. (a) As indicated in Psalm 72, what problem will be solved by Kingdom rule?
   19, 20. (a) Kamar yadda aka nuna a Zabura ta 72, wace matsala ce sarautar Mulki za ta magance? [10]

  10. 17 If a problem arises, we ought to consider what Bible principles are involved and apply them in a balanced way.
   17 Idan wata matsala ta taso, ya kamata mu yi la’akari da ƙa’idodin Littafi Mai Tsarki da suka shafi batun kuma mu yi amfani da su a hanyar da ta dace. [11]

  11. 10 When a problem comes up, whether it is great or small, we are helped if we endeavor to understand how Jehovah views it.
   10 Idan matsala ta taso, ko babba ce ko ƙarama, za mu amfana idan muka yi ƙoƙarin mu fahimci yadda Jehovah yake ɗaukarta. [12]

  12. • How will Jehovah solve the problem of injustice on earth?
   • Ta yaya ne Jehobah zai magance rashin adalci a duniya? [13]

  13. A clever but rebellious student claims that the teacher’s way of solving the problem is wrong.
   Wani ɗalibi mai basira amma ɗan tawaye ya yi da’awar cewa yadda malamin yake magance matsalar ba daidai ba ne. [14]

  14. Suppose we ask for Jehovah’s help, but the problem persists.
   A ce mun roƙi taimakon Jehovah kuma matsalar ta ci gaba. [15]

  15. Happily, he realized the seriousness of the problem and took measures to correct it.
   Da shigewar lokaci, sai ya gane cewa yana da matsala mai tsanani, kuma ya yi canje-canje da suka dace. [16]

  16. WHAT, do you think, was the problem with Frederick and Leanne’s relationship?
   ME KAKE tunanin cewa ita ce matsalar dangantakar da ke tsakanin Frederick da Leanne? [17]

  17. 5 Less than two months after the Israelites left Egypt, a serious problem arose —even before they arrived at Mount Sinai.
   5 Isra’ilawa sun faɗa cikin babbar matsala wajen wata biyu da suka fita daga ƙasar Masar, kafin su kai Dutsen Sinai. [18]

  18. In his early 60’s he began to have symptoms of a heart problem.
   Yayinda yake tsakanin shekarunsa na 60 fa ya soma shaida alamar ciwon zuciya. [19]

  19. Paul had to contend with that problem personally.
   Bulus ma ya fuskanci wannan matsalar. [20]

  20. 6 Jehovah went right to the heart of the problem —the cowardly attitude of the people betrayed their lack of faith.
   6 Jehobah ya faɗi ainihin tushen matsalar cewa tsoro da mutanen suka ji ya nuna cewa ba su da bangaskiya. [21]

  21. But this challenge posed no problem for Jesus.
   Amma wannan kalubalen bai kasance matsala ba ga Yesu. [22]

  22. For many, the contradictions are not a problem.
   Ga mutane da yawa, saɓanin ba matsala ba ce. [23]

  23. If cultivating and displaying self-control has not seemed to be a problem for us, that is a reason for joy.
   Idan ba mu da damuwar koyo da kuma nuna kamewa, to, abin farin ciki ne. [24]

  24. (1 Peter 5:6, 7) It is proper to make efforts to solve a problem.
   (1 Bitrus 5:6, 7) Ya dace mu yi iya ƙoƙarinmu don magance matsala. [25]

  25. Nowadays, it is common for people who do not live according to Bible principles to make promises and then break them if a minor problem arises or something more appealing turns up.
   A yau, mutane sukan yi alkawari kuma su kasa cika alkawarin domin wani dalilin da bai taka kara ya karya ba ko kuma domin sun fi so su yi wani abu dabam a wannan lokacin. [26]


Retrieved December 4, 2019, 4:26 am via glosbe (pid: 24295)

Return to "problem" page.
Add discussion