Talk:province

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Revision as of 05:42, 3 December 2019 by Maintenance script (talk | contribs) (Quick edit: appended Category:Glosbe (pid:7590))
(diff) ← Older revision | Latest revision (diff) | Newer revision → (diff)
Jump to: navigation, search

Glosbe's example sentences of province [1]

 1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar province:
  1. I was born on July 29, 1929, and grew up in a village in the province of Bulacan in the Philippines.
   An haife ni a ranar 29 ga Yuli 1929, kuma na girma a wani ƙauye a yankin Bulacan a ƙasar Filifin. [2]

  2. I WAS raised on a farm near Stenen, a village in the province of Saskatchewan, Canada.
   AN RENE ni a wata gona da ke kusa da Stenen, wani ƙauye da ke lardin Saskatchewan, Kanada. [3]

  3. It became part of the Roman province of Asia and was a thriving commercial center noted for fine public buildings.
   Ya zama wata gunduma ta Roma na Asiya kuma cibiyar kasuwanci ne mai ci da aka san shi da gine-gine masu kyau. [4]

  4. 10 As “an apostle to the nations,” Paul journeyed thousands of miles on land and sea, establishing many congregations in the Roman province of Asia and in Greece.
   10 Da yake shi “manzon al’ummai ne,” Bulus ya yi tafiya na miloli dubbai a cikin teku da kuma kan hanya, yana kafa ikilisiyoyi da yawa a lardin Roma na Asiya da kuma Helas. [5]

  5. THE Roman province of Galatia, in what is now Turkey, was home to the boy Timothy.
   SA’AD da yake yaro, Timotawus yana zaune ne a lardin Roma da ke Galatiya, a ƙasar Turkiya ta yanzu. [6]

  6. Some settled in Pella, in the province of Perea.
   Wasu suka zauna a Pella, a yankin Perea. [7]

  7. For example, Kingdom proclaimers from Phnom Penh, Cambodia, preached in the province of Kompong Cham twice a month.
   Alal misali, masu shelar Mulki daga Phnom Penh, Cambodia, suna wa’azi a jihar Kompong Cham sau biyu a wata. [8]

  8. By the year 100 probably every province that bordered the Mediterranean had a Christian community within it.”
   A shekara ta 100 wataƙila dukan yankin da ke kewaye da Bahar Maliya yana da tarayyar Kiristoci a cikinsa.” [9]

  9. COVER: Kingdom publishers preaching from house to house in Erap, one of the many isolated mountain-valley villages of Morobe Province in Papua New Guinea
   BANGO: Masu shela suna wa’azi gida gida a ƙauyen Erap. Yana cikin ƙauyuka masu yawa da ke tuddan Lardin Marobe a ƙasar Papua New Guinea [10]

  10. Instead of killing Daniel, Nebuchadnezzar made him head of all the wise men and ruler over the province of Babylon.
   Maimakon ya kashe Daniyel, sai Nebuchadnezzar ya mai da shi shugaban dukan masu hikima kuma ya naɗa shi sarkin lardin Babila. [11]

  11. “I grew up in a small village in the northern province,” relates Dauda from Sierra Leone.
   “NA yi girma cikin wata ƙaramar ƙauye a arewancin wata lardi,” in ji Dauda daga Sierra Leone. [12]

  12. They found secular work to support themselves as pioneers, and today they serve in a congregation in the province of Veraguas, Panama.
   Sun sami aiki da ke taimaka musu su kula da kansu a hidimarsu. A yanzu, suna hidima a ikilisiya da ke yankin Veraguas a ƙasar Panama. [13]

  13. Four months later, I was appointed as a special pioneer and as the congregation servant in a small congregation in the province of Carinthia, in the town of Spittal an der Drau.
   Bayan wata huɗu, aka naɗa ni majagaba na musamman da kuma bawan ikilisiya a wata ƙaramar ikilisiya a lardin Carinthia, a garin Spittal an der Drau. [14]

  14. Eusebius calculates that 300,000 residents from the province of Judea traveled to Jerusalem for the Passover of 70 C.E.
   Eusebius ya ƙirga mazauna 300,000 daga yankin Yahudiya da suka je Urushalima domin bikin Faska ta shekara ta 70 A.Z. [15]

  15. This four-page tract exposed in detail the clergy-instigated riots, police brutality, and mob violence committed against our brothers in the province of Quebec.
   Wannan warƙa mai shafuffuka huɗu ta bayyana dalla-dalla yadda malaman addini suke rinjayar jama’a su ta da hankali wa ’yan’uwanmu da ke lardin Quebec, kuma su sa ’Yan sanda su wulaƙanta su. [16]

  16. After hearing others of the clergy speak against Jehovah’s Witnesses, a local pastor arranged to meet with the Witnesses the next time they visited the province.
   Bayan ta ji wasu limamai suna kushe wa Shaidun Jehovah, wata fasto ta shirya ta saurari Shaidun wani lokaci da suka ziyarci jihar. [17]

  17. IMPACT The decision dismisses over 1,600 bylaw charges in the province of Quebec.
   SAKAMAKON HUKUNCIN Wannan hukuncin ya sa an soke ƙararraki guda 1,600 da aka shigar da suka shafi irin waɗannan dokokin a lardin Quebec. [18]

  18. 8 Think, too, of other haughty men who despised Jehovah’s people: the Philistine giant Goliath, the Persian Prime Minister Haman, and King Herod Agrippa, who ruled the province of Judaea.
   8 Ka tuna da wasu masu girmankai da suka rena mutanen Jehobah: Goliyat gwarzo Bafilisti, Haman Firiyam Minista na Farisa, da Sarki Hirudus Agaribas, wanda ya yi sarautar lardin Yahudiya. [19]

  19. There was more than one such congregation in that sizable Roman province.
   Akwai ikilisiya fiye da guda a wannan babban lardin Romawa. [20]

  20. Together with Stan Nicolson, I began pioneer service in Souris, a town in the province of Manitoba.
   Na soma hidimar majagaba tare da Stan Nicolson a garin Souris da ke lardin Manitoba. [21]

  21. The province of Quebec had been controlled by the Roman Catholic Church for more than 300 years.
   Cocin Katolika ne mutane da yawa suke zuwa fiye da shekara 300. [22]


Retrieved December 3, 2019, 12:42 am via glosbe (pid: 7590)