Difference between revisions of "Talk:refuse"

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search
(Created page with " <!DOCTYPE HTML SYSTEM "about:legacy-compat"> <html lang="en"><head><meta charset="utf-8"/><meta content="user-scalable=no, width=device-width, initial-scale=1.0" name="viewpo...")
(No difference)

Revision as of 15:35, 31 July 2019

<!DOCTYPE HTML SYSTEM "about:legacy-compat"> Refuse in Hausa - English-Hausa Dictionary - Glosbe

refuse      

IPA: /ɹɪˈfjuːz/; Type: adjective, verb, noun;
Discarded, rejected.
Collectively, items or material that have been discarded; rubbish, garbage.
(transitive) To decline (a request or demand).
(intransitive) To decline a request or demand, forbear; to withhold permission.
Discarded, rejected.
refusal
Collectively, items or material that have been discarded; rubbish, garbage.
To decline (a request or demand).
To decline a request or demand, forbear; to withhold permission.
To throw back, or cause to keep back (as the centre, a wing, or a flank), out of the regular alignment when troops are about to engage the enemy.
To disown.
Unwanted or undesired material, usually discarded.
refuse (to do something)
(to) refuse
(transitive) decline (request, demand)
kick (someone)
items or material that have been discarded
(intransitive) decline a request or demand
To not want to do what is being asked.
food that is discarded (as from a kitchen)
elude, especially in a baffling way; "This behavior defies explanation"
refuse entrance or membership; "They turned away hundreds of fans"; "Black people were often rejected by country clubs"
refuse to accept; "He refused my offer of hospitality"
refuse to let have; "She denies me every pleasure"; "he denies her her weekly allowance"
resist immunologically the introduction of some foreign tissue or organ; "His body rejected the liver of the donor"
show unwillingness towards; "he declined to join the group on a hike"
    Show declension of refuse

Refuse  

Example sentences with "refuse", translation memory

add example
en Three young men who refuse to worship a towering image are thrown into a superheated furnace, yet they survive unsinged.
ha An jefa samari uku da suka ƙi bauta wa wani gunki mai tsawo a tanderu mai ƙuna, duk da haka sun tsira babu wani taɓo.
en They refuse to accept that Jehovah teaches his people through his faithful and discreet slave class of anointed Christians.
ha Sun ƙi su yarda cewa Jehobah yana koya wa mutanensa ta wurin amintaccen bawansa mai hikima na shafaffun Kiristoci.
en We also refuse to read their literature, watch TV programs that feature them, examine their Web sites, or add our comments to their blogs.
ha Ba ma karanta littattafansu, ba ma kallonsu a talabijin, ba ma karanta abin da suka rubuta a Intane ko kuma mu ba da kalamanmu game da abin da suka rubuta a Intane.
en 5 What if humans stubbornly refuse to be molded by the Great Potter?
ha 5 Idan mutum ya ƙi ya ƙyale Jehobah, Babban Magini ya mulmula shi kuma fa?
en They Refuse to Serve at All
ha Sun Ƙi Su Yi Bauta ko Kaɗan
en Yes, will we refuse even to look at immoral images?
ha Shin, za mu iya ƙin kallon hotunan batsa?
en The preceding article helped us to appreciate that in order to “stop being molded by this system of things,” we must refuse to feed on worldly viewpoints and attitudes.
ha A talifin da ya gabata, mun koyi cewa wajibi ne mu nisanta kanmu daga ra’ayoyin mutanen duniyar nan idan ba ma so tunaninsu ‘ya bi da hankalinmu.’
en Never would we want to be so “overly righteous” that we refuse to welcome repentant sinners back.
ha Bai kamata mu “cika yin adalci” har mu ƙi marabtar masu zunubi da suka tuba ba.
en Many refuse to go out at night or to let their children play outside unattended —day or night.
ha Mutane da yawa ba sa fita waje daddare ko kuma su bar yaransu su yi wasa su kaɗai.
en Do your schoolmates ever call you names because you refuse to participate in certain activities with them?
ha Abokan makarantarku sun taɓa ba ku suna domin kun ƙi yin wasu ayyuka tare da su?
en The prophet there apparently refers to going out “of Jerusalem to the surrounding Hinnom Valley (Gehenna), where human sacrifice was once practiced (Jer 7:31) and which eventually became the city’s refuse heap.”
ha Kamar dai a wannan aya, annabin yana maganar barin “Urushalima zuwa Kwarin Hinnom (Gehenna), inda ake hadayar mutane a dā, (Irm. 7:31) kuma inda daga baya ya zama wajen zuba shara.”
en Why did Paul refuse to condone corruption?
ha Me ya sa Bulus ya ƙi yin na’am da rashawa?
en What about those who stubbornly refuse to change their ways and who insist on doing bad things?
ha Me zai faru da waɗanda suka ƙi gyara rayuwarsu kuma suka ci gaba da yin munanan abubuwa?
en (Proverbs 14:15) Still, loyal Christians refuse to believe just any statement made about their brothers, and they certainly do not allow bad publicity to cause them to miss Christian meetings, to slow down in the field ministry, or to waver in their faith.
ha (Misalai 14:15) Har ila, Kiristoci na gaskiya suna ƙin gaskata kowanne furci da ake yi game da ’yan’uwansu, kuma ba sa ƙyale yaɗuwar irin wannan ƙaryar ta sa su ƙi halartar taron Kirista, ta rage himmarsu a hidimar fage, ko kuma su raunana a bangaskiyarsu.
en Our efforts to serve God —through prayers, meeting attendance, field service, and other aspects of our worship— are in vain if we refuse to make peace with others.
ha Hidimomin da muke yi na ibada wato, yin addu’a da halartan taro da fita wa’azi da kuma wasu abubuwan da suka shafi ibada za su zama aikin banza idan muka ƙi sasantawa da mutane.
en It is so clear that those who do not see it and who thus refuse to believe in God “are inexcusable.”
ha Hakika, a bayyane suke sarai, saboda haka, waɗanda ba su gan waɗannan abubuwan ba kuma suka ƙi gaskata da Allah ba su da “hujja.”
en (b) How do you show that you refuse to compromise your beliefs at home, at school, or at work?
ha (b) Ta yaya za ka nuna cewa za ka yi tsayin daka da bangaskiyarka a gida, a makaranta, ko kuma a wurin aiki ba?
en To refuse to live by what our Creator requires of us is to know less than a bull or an ass.
ha Ƙin bin abin da Mahaliccinmu ke bukata a gare mu yana nufin cewa sa da jaki sun fi mu hankali.
en Paul considered selfish advantages “a lot of refuse” and ‘took the loss of all things’ so that he might ‘know Christ and the power of his resurrection.’
ha Bulus ya mai da abin duniya ‘juji mai yawa’ kuma ‘ya lissafa dukan abu hasara’ domin ya ‘san Kristi da kuma ikon tashinsa daga matattu.’
en The highest courts of many nations have recognized that people have the right to choose or to refuse medical treatment as their conscience and religious beliefs require.
ha Kotunan ƙoli na ƙasashe da yawa sun yarda cewa mutane suna da ’yancin zaɓa ko su ƙi jinya saboda lamirinsu da kuma imaninsu.
en If they refuse, do not give up too easily.
ha Idan suka ƙi da shi fa, kada ka fidda rai nan da nan.
en 15 Christians who today strive to imitate Jesus also refuse to be distracted by the pursuit of wealth.
ha 15 Kiristoci a yau da suke yin ƙoƙari su yi koyi da Yesu sun ƙi su ƙyale neman arziki ya rinjaye su.
en However, that does not mean that we should refuse to change a decision once we have made it.
ha Amma hakan ba ya nufin cewa ba za mu iya canja wata shawarar da muka yanke ba.
en Then use the work sheets in the November 2006 Our Kingdom Ministry insert, “How Do I View Blood Fractions and Medical Procedures Involving My Own Blood?,” to make your personal decisions about what options you would accept or refuse.
ha Sai kuma ka yi amfani da abin da ke ’yar ciki na Hidimarmu Ta Mulki ta Turanci na Disamba 2006, “How Do I View Blood Fractions and Medical Procedures Involving My Own Blood?,” [“Yaya Nake Ɗaukan Kashin Jini da kuma Yadda Za a Yi Amfani Da Jinina?”]
en Why do Jehovah’s people refuse to join in nationalistic ceremonies?
ha Me ya sa mutanen Jehobah ba sa yin abubuwan da ake yi don a ɗaukaka ƙasa?
Showing page 1. Found 178 sentences matching phrase "refuse".Found in 3 ms. Translation memories are created by human, but computer aligned, which might cause mistakes. They come from many sources and are not checked. Be warned.